DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanatocin Najeriya na jam’iyyun adawa sun fice daga zauren majalisar dattawan a fusace, bayan da aka yi watsi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace nan bada jimawa ba zai mikawa majalisar dokokin jihar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, ta yi kira da a samar da kudirin doka da zai tsara yadda jami’an gwamnati...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zabi Most Rev. Daniel Okoh a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN. A wata sanarwa da Babban...
DAGA KAHDIJA ABDULLAHI MAHMUD Wani dan dan siyasa ya yi karar bokansa da malamin tsubbunsa a wajen Hukumar Yaki da Yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan harkokin sufurin jiragen sama a Najeriya Hadi Sirika,ya ce za a dauki lokaci kafin a shawo kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An cafke wata mata mai shekaru 23 bayan ta sace sace jaririya mai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani matashi ya soka wa mahaifinsa wuka har lahira saboda mahaifin ya ki ba shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC ta fara wata gagarumar zanga-zanga yau Laraba a Abuja, domin nuna goyon bayanta ga sauran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zaɓen 2023 zai kasance wani babban darasi da misalin ƙara wa dimokraɗiyya kandagarkin...
Daga Yasir sani Abdullahi Najeriya ta bace cikin firgici daga jerin kasashen da suka fi ci gaba a nahiyar Afirka bisa rahoton na...
‘Daga Maryam bashir musa A yayin da sha’anin tsaro ya tabarbare a yanzu, ‘yan bindiga na iya sace Shugaba Muhammadu Buhari...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano mai barin gado, CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, ya ce babban kalubalen da ya...
Daga maryam Abdullahi muhmd Mai martaba Sarkin Kano, Dakta Aminu Ado Bayero, ya sabunta lasisin tuki a hukumar kiyaye haɗurra ta kasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Cristiano Ronaldo ya dawo Old Trafford domin ganawa da sabon mai horas da ‘yan wasan Manchester United,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan sanda a Saudiyya sun kama wata yar asalin kasar Masar da ta yi fice a shafukan sada zumunta kan...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Sojoji biyu na Makarantar Horas da Dakarun Najeriya (NDA) sun rasa rayukansu bayan da wata motar kwashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce tana aiki tuƙuru don tabbatar da kare rayukan jama’ar babban birnin ƙasar...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta ce an samu sabbin masu rajistar zabe sama da miliyan 11...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Xavi Hernandez, a yau Talata ya ce dawowar Lionel Messi zuwa ƙungiyar ba...