DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Hukumomi a Nijar sun ce aƙalla mutum takwas sun rasa rayukansu sakamakon ambaliya da kuma ruwan sama da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Dakarun sintiri na Hukumar Tsaron Faraen Hula, NSCDC, wacce a aka fi sani da ‘Civil Defence’ sun cafke ɓarayin...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya ce kayen da jam’iyyar ta sha a zaben gwamnan jihar Osun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Al’umar Hausawa mazauna Sudan sun gudanar da zanga-zanga a biranen kasar da dama, domin nuna bacin ransu, game da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta umarninta na hana Gwamnatin Jihar Kano ciyo bashin Naira biliyan 10...
DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Yan bindiga sun kutsa kai har cikin gidan wani Hakimi a Abuja, sun yi awon gaba da shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa fasali, inda a yanzu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon tambarin kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), wanda ke nuni da...
Daga yasir sani Abdullah A karshe gwamnatin Najeriya ta kara farashin zuwa fiye da Naira 165 a hukumance. Duk da cewa...
Daga khadija Abdullah muhmd Wani bidiyo na wasu sabbin ma’aurata ya karade sabbin kafafen sada zumunta – inda aka kalle shi fiye da...
Daga kabiru basiru fulatan An kama wata budurwa da ta sace motar saurayinta ta gudu bayan ya fita sayo mata Shawarma a...
Daga kabiru basiru fulatan Dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar APC mai mulkin kasar, Bola Tinubu, zai gabatar da tsohon gwamnan Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin jihar ta bayyana cewa ta hana zirga-zirgar baburan Adaidaita Sahu ne bayan samun shawarwarin hukumomin tsaro kan...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin APC ta jefa Najeriya...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Kungiyar Ma’aikatan Jiragen Sama ta Najeriya (ANAP) ta yi barazanar fita yajin aiki hadi da zanga-zanga a...
Daga kabiru basiru fulatan Mutum biyu ne suka mutu sakamakon ruftawar da kasa ta yi a kansu, a garin Bichi da ke...
Daga yasir sani Abdullah Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 60 bayan sun tafi gonakinsu aiki a kauyukan da ke Karamar Hukumar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigerian People’s Party (NNPP), Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ana zubar...
Daga yasir sani Abdullah Zlatan Ibrahimovic ya saka hannu kan ƙarin kwantiragin kaka ɗaya, domin ci gaba da taka leda a AC Milan....
Daga Maryam bashir musa Gwamnatin jihar Kano ta sanar da hana zirga-zirgar babura uku wanda da aka fi sani da A Daidata Sahu bayan...