Daga kabiru basiru fulatan An kwantar da Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo a asibiti sakamakon ciwon da ya ji a ƙafar sa lokacin...
Daga yasir sani Abdullah Yarima mai jiran gadon sarautar Saudiyya Mohammed Bin Salman ya yi kira ga ƙasar Iran da ta hada kai...
Daga Maryam bashir musa Wata matashiya a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta bude shagon bayar da hayar kayan biki da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jigawa ta ce gidaje 1,300 ne guguwar ta lalata a Ƙaramar Hukumar Kafin Hausa. Kamfanin Dillancin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gana da kwamitin sasanta wa da Farfesa Nimi...
Daga mujahid danlami garba Kungiyar Manyan Dillalan Mai ta Ƙasa, MOMAN, ta ce kayyade farashin litar man fetur kan N165 ba tabbataccen abu ba...
Daga Maryam bashir musa ‘Yan Ghana sun yi zanga-zangar tsadar rayuwa a watan da ya wuceImage caption: ‘Yan Ghana sun yi zanga-zangar tsadar...
Daga khadija Abdullahi muhmd Sbugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu gadon ya barwa iyalansa musamman yaransa idan ya bar mulki....
Daga yasir sani Abdullah Shugaban jam’iyyar APC, mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya shawarci mabiya addinin Kirista da su daina wata...
Daga Khadija Abdullahi muhmd Farashin kayan abinci na ci gaba da tashi gwauron zabi a Abuja da jihar Nasarawa, inji rahoton Kamfanin Dillancin...
Daga kabiru basiru fulatan Shaharraen dan wasan kwallon kafan Najeriya, Ahmed Musa, ya kalubalanci ‘yan siyasar Najeriya kan yadda suke tura ‘ya’yansu...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya yi gargaɗin cewa jerin waɗanda suka kamu da cutar korona na nuna cewa...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar Kare Hakkin mai Sayen Kaya ta Jihar Kano, KSCPC ta ƙwace kimanin buhun fulawa 487, da ta...
Daga yasir sani Abdullah Dan takarar majalisar dokokin Kano a karamar hukumar Gwarzo, Kwamared Hafiz Mustapha yayi kira ga al’umma dasu...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnati, Abubakar Malami, ya ba da tabbacin cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai dawo da Najeriya kan tafarkin...
Daga Maryam bashir musa Shugaban majalissar dokokin Kano Injiniya Chidari, yayi kira ga al’ummar jihar nan da kada su gajiya wajen yin addu’a...
Daga Kabiru basiru fulatan Kungiyar kwallon kafar Southampton da ke gasar Firimiyar Ingila ta rattaba hannu kan kwantaragin shekaru hudu da dan...
Daga yasir sani Abdullah Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya kare matsayarsa ta zabar tsohon gwamnan...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wani mutum bisa zargin safarar wata...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud A lokacin Babbar Sallah ko Sallar Layya nama na wadatuwa, sai dai kuna yawan cin shi yakan...