Daga Maryann bashir musa Dan kwallon tawagar Denmark, Christian Eriksen ya amince zai saka hannu kan yarjejeniyar komawa Manchester United da taka leda. ...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPC, ya fara gudanar da ayyukansa na mako-mako tare da kudurin kawo ƙarshen layikan...
Daga kabiru basiru fulatan Malaman Firamare da na Sakandare a fadin kasar Ghana sun ce za su tsunduma yajin aiki saboda rashin biyan...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Sojin Sudan Janar Abdel Fattah al-Burhan ya ce sojoji za su janye su bada dama ga gwamnatin farar hula....
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Ɗan takarar gwamnan Kaduna a ƙarƙashin Jam’iyyar APC Sanata Uba Sani ya ɗauki mataimakiyar gwamnan Kaduna ta yanzu...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Tawagar Banyana Banyana ta kasar Afirka ta Kudu ta doke takwararta ta Super Falcons ta Najeriya da ci biyu da...
Daga kabiru basiru fulatan Masu aikin ceto a jihar Manipur a arewa maso gabashin India na can suna bincike domin gano mutum...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Neja Abubakar Sani Bello ya sanar da dakatar da haƙar ma’adinai a Ƙananan Hukumomin Shiroro da Munya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Jarrabawa ta Ƙasa, NECO ta ce ba za a yi jarrabawa a ranar 9 ga watan Yuli ba, sabanin...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Saudiyya ta kara wa’adin saukar jirage ga mahajjatan Najeriya daga 4...
Daga yasir sani Abdullah Wa ni matashi da ba a tantance wanene ba kuma a ke zargin mai sata a taransifoma ne ya...
Daga kabiru basiru fulatan Cristiano Ronaldo ya bukaci kungiyar da yake dokawa wasa yanzu haka Manchester United da ya yi wa Allah ta...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Najeriya ta cire mukaddashin babban akantan kasar Mr. Chukwuyere N. Anamekwe inda aka maye gurbinsa da...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta cire takunkumin da ta sanya wa kasar Mali bayan sojojin...
Kasuwannin dabbobi na cigaba da samin masaya, duk da tsadar da dabbobi suke yi a kasuwanni. Daga Sodiq Waya Kasuwanin dabbobi na cigaba da...
Daga yasir sani Abdullah Haduran mota da aka samu a sassan Najeriya daban-daban a karshen makon sun yi sanadiyyar mutuwar motum 30 tare da raunata wasu...
Daga khadija Abdullah muhmd Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar amai da gudawa a birnin Kano. Babban jami’in...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar yaki da masu ta’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya ta ce ta kama hodar Iblis ta hiroin da...
Jama’a a Sudan na ci gaba da zaman ɗar-ɗar Jama’a a Sudan na ci gaba da zaman dar-dar sakamakon yadda ake ci gaba da samun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin ‘Yan-sanda sun ce shi ma mijin ya rasu bayan an kama shiImage caption: ‘Yan-sanda sun ce shi ma mijin ya...