Daga Khadija Abdullahi Mahmud A ranar Asabar din nan ce tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya yi direban babur mai kafa...
Daga kabiru basiru fulatan Wani rahoto da aka fitar ya bayyana cewa ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na gurgunta tattalin arziki tare...
Daga kabiru basiru fulatan Wani ɗan Majalisar Dokokin tarayya a Najeriya ya ce akwai guraben aikin gwamnatin tarayya sama da dubu ɗari...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo na son ƙungiyar ta ƙyale shi ya koma wata daban idan ta...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu yara biyu da wani babba ɗaya sun rasu sakamakon yunwa da ta kashe su a Sudan ta...
Daga kabiru basiru fulatan Wani masanin kiwon lafiya, John Tobias, ya bayyana cewa barin cutar zazzabin cizon sauro ba tare da an magance...
Daga kabiru basiru fulatan A jiya Juma’a ne kamfanin Coca Cola da abokin harkokinsa, Medshare tare da haɗin gwiwar gwamnatin tarayya su...
FALALAR GOMAN FARKO NA ZULHIJJA. 1) Allah yayi rantsuwa dasu a cikin alQurani. Qur’an 89:2. 2) Sune Ayyamun Ma’alumat da Allah ya umurci ayi ambaton sa...
Abinda ya kamata ga duk musulmi da ya luzumta a wannan goman zulhijja. Shugaban nurulhakki; SHAREEF ANTA KAMISU SAGAGI. ya bukaci da adunga kyautatawa dukkan musulmin...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta umarci kungiyoyi fiye da 50 da ke karkashinta su fita zanga-zanga bisa yajin aikin da...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Sojojin Najeriya sun ceto karin wata dalibar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus da aka yi garkuwa da ita tare...
Daga khadija Abdullahi muhmd. A jamhuriyar Afirka ta Tsakiya yanzu haka ana cece-kuce biyo bayan bukatar Shugaban kasar na yiwa kudin tsarin mulkin kasar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Masu zanga-zanga tara sun gamu da ajalinsu sakamakon aranagamar da ta barke tsakaninsu da jami’an tsaro a wasu sassan...
Daga kabiru basiru fulatan Duk da dai Lauyoyi sun soki shariar da cewar baa baiwa wadanda ake zargin Lauyoyi ba bare har su...
Saga kabiru basiru fulatan Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta roki jama’a da su daina yada hotunan dakarunta da suka rasa ransu...
Daga kabiru basiru fulatan Alhamis ce 1 ga watan Dhul Hijjah a kalandar Musulunci ta shekarar Hijira ta 1443 a Najeriya da Saudiyya...
Daga kabiru basiru fulatan Wani magidanci ya shiga hannu kan yi wa ’yar aikinsa azaba da karfen da aka sanya a wuta bisa zargin...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Birtaniya ta sanar da cewa ta kulla yarjejeniya da takwararta ta Najeriya kan kamawa da mayar da bakin-haure...
Daga kabiru basiru fulatan Barcelona ta shirya mika tayin da Leeds United ke bukata na fam miliyan 60 kan dan wasan gabanta Raphinha,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A ya yin ganarwasa da yan Najeriya mazauna kasar Portugal shugaban kasa buhari ya nanata aiwatar da sahihin zabe...