Daga kabiru basiru fulatan A yau Laraba ake sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta tantance sunayen ministoci bakwai waɗanda Shugaba Buhari ya miƙa sunayensu...
Daga kabiru basiru fulatan Wakilin Majalisar Ɗinkin Duniya a Najeriya, Walter Mulombo ya bayyana cewa sama da Yan Najeriya 30,000 ne suke mutuwa...
Daga kabiru basiru fulatan. Yan sanda a Kudancin Najeriya sun ce sun kama mutum uku da zargin hannu a garkuwa da kuma kisan...
Daga kabiru basiru fulatan Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya ba da tallafin kudi na naira miliyan 100 ga...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni na cigaba da tabbatar da yadda harkar kiwon lafiya a jihar Kano ke tsaka mai wuya, bayan cigaba...
Daga khadija Abdullah muhmd A gefe guda kuma, wani lamari mai tayar da hankali kamar yadda Salisu ya bayyana, shi ne yadda akasarin yaran...
Daga kabiru basiru fulatan Wata ƙungiya mai rajin yaƙi da matsalar ƙwacen waya a Jihar Kano ta buƙaci gwamnati da majalisar dokokin...
Daga kabiru basiru fulatan Chelsea na dab da kai karshen ciniki da dan wasan gaban Leeds United da Brazil Raphinha, duk da...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar NDLEA mai yaki da masu amfani da safarar miyagu na kasa, Buba Marwa, ya ce sun damke...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jijhar Kano ta musanta rahotannin da ke cewa an hana daliban Jihar zana jarabawar kammala sakandare ta NECO...
Daga kabiru basiru fulatan Shugabannin ƙasashen G7 masu karfin tattalin arziki a duniya sun ce za su tsaurara matakan hana wa Rasha cin...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Zamfara a Najeriya Bello Matawalle ya sanya hannu kan wata doka da za ta hukunta dukkan...
Daga kabiru basiru fulatan Kamfanin dillancin labarai na gwamnati, AIB, ya bayar da rahoton cewa, a yau Talata wasu ƴan bindiga suka...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗaruruwan maniyyata ne su ka gudanar da zanga-zangar lumana a Kano kan rashin basu gurbin zuwa aikin hajji duk da cewa...
Daga Kabiru basiru fulatan Ministocin Sri Lanka sun ce za su tafi Rasha da Qatar a ranar Litinin domin neman fetur mai sauƙi. 2023: Buri na...
Daga Kabiru basiru fulatan Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar PRP, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa yana da burin ya...
Daga Kabiru basiru fulatan Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ɗaya daga cikin kurakuran da ya tafka a rayuwarsa shi ne...
Daga Khadija abdullahi muhmd Sannu a hankali dai Majalisar Dattawa ƙoƙari ta ke yi ta koma wani dandalin da tsoffin gwamnoni ke...
Daga Kabiru basiru fulatan Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA reshen Apapa Legas ta ce ta...
Daga Yasir sani abdullahi Kotun Koli a Nijeriya ta yi watsi da ƙarar da Shugaba Muhammadu Buhari da Babban lauyan gwamnati suka shigar,...