Daga kabiru basiru fulatan Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi alkawarin magance matsalar rashin tsaro,...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamishinan Ƴan Sanda ns jihar Borno, Abdu Umar ya ce ƴan ƙungiyar Boko Haram sun sace wasu mata biyu a ƙauyen...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƴan kasuwa a Najeriya sun shigar da madara ta kimanin naira biliyan 27, 664. PSG Za Ta Dauko Zidane...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar PSG ta kasar Faransa na gab da cimma yarjejeniya da Zinedine Zidane a matsayin sabon kocinta da zai maye...
Daga yasir sani Abdullah Hukunar Civil Defence ta Najeriya sashen jihar Naija Delta ta bayyana cewa tanada sunayen manyan ‘yan kasar dake da hannu...
Daga yasir sani Abdullah Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar a sami karancin masu fita kada kuri’a a...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Tsohon mataimakin gwamnan CBN, Kingsley Moghalu, ya fice daga jam’iyyar APC bayan rashin samun tikitin takara Moghalu, a wata takarda...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Kungiyar masu ruwa tsakin jam’iyyar APC ta ce kada jam’iyyar ta yi kuskuren yin tikitin Musulmi da Musulmi a...
Daga maryam bashir musa Jami’an sojan Ukraine sun bayyana cewa, Rasha za ta mallaki babban birnin Severodonetsk da ke gabashin kasar baki daya...
Daga Muslim yunus Abdullah Kungiyar matasa masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a shiyyar arewa maso gabas ta yi kira ga jam’iyyar APC...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Darwin Nunez ya ci wa Benfica kwallo a karawar ta da Liverpool inda suka tashi da ci 3-1...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) ta ce ta gano akalla mutum 29,000 da suka yi katin zabe...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban hukumar kula da jin dadin alhazai ta jihar Kano, Alhaji Muhammad Abba Dambatta ne ya bayyana hakan yayin zantawa...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Cocin Living Faith ta Najeriya, Bishop Oyedepo ya bayyana gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da ta fi kowacce...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu ‘yan bindiga sun sace Bishop na darikar Anglican, Rabarand Oluwaseun Aderogba da ke Jebba a Jihar Kwara...
Daga khadija Abdullahi muhmd Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta yi barazanar daukar mataki kan duk jami’ar da ta yi kunnen uwar...
Daga yasir sani Abdullah Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa ƴan Najeriya da Angola za su fuskanci ƙarin tsanani na hauhawar farashi da rashin...
Daga yasir sani Abdullah Wani magidanci mai suna Isaac Ekeh ya sheka wa matarsa mai suna Stella Ekeh tafasshen ruwa tana tsaka da sharar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC tace bata karbi sunan kowane dan takarar gwamna ba daga jam’iyyar PDP...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar tsaro ta farin kaya ta DSS a Najeriya ta tabbatar da kama kama wani da take zargin ɗaya...