Daga Kabiru basiru fulatan An yi ta kwarzanta wani ɗan Najeriya saboda sayar da rayuwarsa da ya yi ya tuƙa wata tankar fetur da ta...
Daga Khadija abdullahi muhmd Haraji mai tsanani da ƙungiyar al-Qaeda mai ƙawance da al-Shabab ta ƙaƙaba wa mutane a wasu yankunan Somaliya ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu daga cikin ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya sun ce zai yi wuya hukumar zaɓen ƙasar ta iya...
Daga Kabiru basiru fulatan An bukaci maniyyata aikin hajjin jihar Kaduna da su bi ka’idojin addinin Musulunci a yayin da suke gudanar da aikin...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zabe ta Najeriya, INEC ta bayyana cewa ba zata karawa jam’iyyu lokacin da zasu gabatar mata sunayen ‘yan...
Daga mujahid danlami garba Ranar 12 ga Yuni, 2022 mulkin dimokuradiyya ke cika shekara 23 ba tare da katsewa ba a Najeriya....
Daga maryam bashir musa A karo na hudu cikin shekarar nan, wutar lantarki ta sake dauke wa a Najeriya gaba daya, inda ilahirin...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa kan halin rashin tsaro da ƙasar ke fama dashi, yana mai cewa...
Daga khadija Abdullahi muhmd Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya caccaki dalaget ɗin Kudu-maso-Gabas bisa ƙin zabar ƴan takarar shugabancin ƙasa daga...
Daga kabiru basiru fulatan Mutum huɗu sun rasa rayukansu yayin da wasu takwas suka ji raunuka daban-daban sakamakon wani hatsarin mota a kan babbar hanyar...
Daga khadija Abdullahi muhmd Barcelona za ta buga wasannin sada zumunta hudu a Amurka, domin shirin tunkarar kakar badi ta tamaula. Mun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jami’an tsaro sun daƙile wani yunƙurin kai hari a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya, “wanda ka iya zama...
Daga Maryam bashir musa Gwamnatin Jihar Yobe tare da hadin gwiwar wani kamfanin kasar Masar sun kammala shiri tsaf domin kafa kamfanin sarrafa nama...
Daga mujahid danlami garba Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA ta gargaɗi mahajjata kan safarar...
Daga yasir sani Abdullah Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace kusan mutum 40 a hanyar zuwa Jihar Zamfara daga Sokoto....
Daga kabiru basiru fulatan A Najeriya a duk ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara ake bikin zagayowar Ranar Dimukuradiyya. An...
Barace Barace kananan yara akan danger banbar matsala ce kuma barazana ce ga rayuwar al, umma domin shi yaro halittar Allah ne da...
Daga khadija Abdullahi muhmd Kylian Mbappe da Vinicius Jr da kuma Erling Haaland su ne ’yan wasan kwallon kafa da suka fi tsada...
Daga Muslim yunus Abdullahi Masu motoci a Amurka na shan baƙar wuya a faɗin Amurka inda suke biyan aƙalla dala biyar kimanin naira...
Daga Sulaiman ado ahmad Jakadar Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanat Janar Tukur Buratai (mai ritaya) ya bayyana hanyoyin da za a bi...