Daga yasa sani Abdullahi Jami’an ƴan sanda sun harba wa ƴan jarida barkonon tsohuwa a wajen babban taron APC na ƙasa a Abuja,...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaki da Karya Tattalin Arziki ta Kasa (EFCC) ta girke jami’anta domin sanya ido kan zaben fitar da dan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan bindiga da suka yi garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya, Abdulsalam Abdulkarim Zaura, wanda aka fi...
Daga Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Duk da cewa dan wasan gaba na Masar Mohamed Salah, mai shekara 29, ya shaida wa abokansa na kud...
Daga kabiru basiru fulatan Wani maigidanci mai kimanin shekara 48 ya maka jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Hadiza Gabon, a gaban wata kotun...
Daga Sulaiman ado Ahmed Hukumar kula da makamashin Nukiliya ta MDD ta ce Koriya ta Arewa na shirin gudanar da wani gwajin makamin...
Daga khadija Abdullah muhmd Bayanai sun nuna cewa sakamakon matsalar rashin wutar da ake fama da ita a Najeriya, an gano cewa tashar...
Daga maryam bashir Musa Wata kotu a Jihar Legas ta yanke wa wani ɗan shekara 73 hukuncin zaman gidan yari na shekara...
Daga yasir sani Abdullah Duk da ganawar da shugaba Muhammadu Buhari ya yi da gwamnonin jam’iyyar APC, sun gagara warware matsalar Nan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fada cikin sabon rudani bayan shugabanta, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa sun amince da shugaban...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar Dillalan Man man fetur Mai Zaman kanta ta Ƙasa, IPMAN, ta dora alhakin karancin dakon man fetur...
Daga maryam bashir musa Dalibai 701 daga jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya ba za su zana jarrabawar kammala sakandire ta...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta sake fitar da sanarwar raba gari da dan wasanta, Jesse Lingard, bayan kwantaraginsa ya kare da kungiyar....
Daga yasir sani Abdullah Jam’iyyar PRP ta sanar da ɗan takararta na shugaban ƙasa wanda zai fafata a babban zaɓen 2023...
Daga maryam bashir musa Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai hari a ranar Asabar a karamar hukumar...
Daga khadija Abdullah muhmd Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wasu kasurguman barayi da suka sace wata mota kirar Toyota Hilux da...
Daga kabiru basu fulatan Wasu ƴan bindiga sun yi awon-gaba da Hajiya Laure Mai-Kunu, mahaifiyar Abdulsalam Abdulkarim Zaura, ɗan takarar kujerar Kano ta Tsakiya...
Daga Sulaiman ado ahmad Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a daren Lahadi yana ganawa da wasu manyan Jiga-Jigan APC zuwa liyafar cin Abinci a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ƴan sandan Najeriya ta rage wa wani jami’inta muƙami wanda ta kama yana rawa kuma yana rera wata...
Daga yasir sani Abdullah Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ba zai ci zabe a Kano balle...