Daga mujahid danlami garaba A ci gaba da neman hanyoyin farfado da sha’anin ilimi ke fuskanta a jamhuriyar Nijer, gwamnatin kasar ta shigar...
Daga khadija Abdullahi muhmd A Najeriya a duk ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara ake bikin zagayowar ranar dimukuradiyya a kasar, bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon dan wasan tennis na daya a duniya Andy Murray, ya samu nasarar zuwa wasan karshe na gasar...
Daga khadija Abdullahi muhmd Mutum bakwai ‘yan bindiga suka kashe sakamakon harin da suka kai kan jirgin ƙasan a watan Maris ‘Yan bindigar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar bil’adama a Najeriya ta ceto wasu mutum goma da aka yi fataucinsu a...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni sun ce an kai harin ne a tashar ta Emmy daura da cocin Assemblies of God’s Church...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce siyan...
Daga maryam bashir musa Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun mamaye wani rukunin gidaje mai suna Buhari...
Daga khadija Abdullah muhmd Tsohon Ministan ƙasa a Ma’aikatar Harkokin Ƙasashen Waje, Dakta Nuruddeen Muhammad ya yi nasarar lashe zaben fidda-gwani na takarar sanatan...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Malaman Jami’a ta Najeriya (ASUU) ta yi watsi da tayin da aka yi mata na tallafin kudade domin ta...
Daga kabiru basiri fulatan A halin yanzu an fara tantance kuri’un da daliget sama da 2,000 suka kada a zaben fitar da...
Daga mujahid danlami garba An dakatar da jefa kuri’a a zaben fid-da dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC bayan barkewar wata...
Daga muslim yunus Abdullah Sojojin hadakar da ke karkashin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF daga Najeriya da Nijar da kuma Kamaru sun samu...
Daga mujahid danlami garba Kungiyar Dillalan Man man fetur Mai Zaman kanta ta Ƙasa, IPMAN, ta dora alhakin karancin dakon man fetur...
Daga maryam bashir musa Wakilai daga jihohi 12 ne suka kaɗa ƙuri’unsu zuwa yanzu yayin da jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ke...
Daga khadija Abdullahi muhmd Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya su tabbata ba su bar jam’iyyar adawa ta PDP...
A dai-dai lokacin da jam’iyyu a Najeriya ke kokarin kammala zabukan fid-da-gwani domin mika wa hukumar zabe ta kasa (INEC), sunayen wadanda za...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta musanta cewa tana sha’awar daukar Bukayo Saka, dan wasan gaba na Arsenal mai shekara 20....
Daga yasir sani Abdullah Jim kaɗan bayan fara kaɗa ƙuri’a a wurin zaɓen fid da gwani na jam’iyyar APC mai mulki, Shugaba Muhammadu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani daliget a Najeriya da ya je Abuja babban birnin ƙasar domin halartar zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa...