Khadija Abdullahi Mahmd. Mutanen ƙauyen Khadimal a jihar Maharashtra da ke yammacin Indiya na cikin tsananin takurar rashin ruwa, inda suke sa rayuwarsu...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. fara taron masu ruwa da tsaki don fasalta kundin tsarin mulkin kasar Libya da Masar ke jagoranta a birnin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Sojojin Faransa a Mali sun cafke kwamandan Kungiyar IS reshen kasashen yankin Sahel kamar yadda rundunar sojin kasar ta...
Daga maryam bashir musa A karon farko cikin kusan shekaru 100, Ingila ta sha kashi mafi muni a gidanta a fafatawar da ta yi...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Amurka Joe Biden zai kai ziyara Gabas ta Tsakiya a karon farko a matsayinsa na shugaban ƙasa. Matsalolin...
Daga Muslim yunus Abdullahi Tsohon Mataimakin Shugaban marasa Rinjaye na Majalisar Wakilai, Abdulrahaman Kawu Sumaila ya bayyana cewa akwai buƙatar a sake duba kan...
Daga yasir sani Abdullah Rundunar sojin Najeriya ta gano ɗaya daga cikin ƴan matan Chibok a Jihar Borno. Akalla mutum 113 ne ‘yan bindiga suka...
Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum 113 ne ‘yan bindiga suka kashe daga ranar 5 zuwa 11 ga Yunin 2022 a kasar nan....
Daga Sulaiman ado Ahmed Fadar Shugaban Kasa ta ce Shugaba Muhammadu Buhari ne ke daukar kowanne irin mataki a kashin kansa, ba...
Daga muslim yunus Abdullahi Hukumar da ke kula da makamashin gas ta Saudiyya ta sanar da ƙarin kuɗin gas ɗin girki da kashi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Liverpool ta kammala cinikin dan kwallon tawagar Uruguay, Darwin Nunez daga Benfica kan yarjejeniyar kaka shida kan fam miliyan...
Daga kabiru basiru fulatan Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Hadiza Gabon ta musanta alkawarin auren wani ma’aikacin gwamnati mai suna Bala...
Daga mujahid danlami garba Hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arziki ta’annati a Najeriya EFCC ta sanar da samun nasara...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta sanar da nadin Alhaji Garba Ahmad Bunu a matsayin sabon Sarkin...
Daga Maryam bashir musa Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta kafa kwamitin da zai yi aikin nemo wa dan takararta na shugaban...
Daga yasir sani Abdullah Fadar Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ta fitar da sanarwar da ke cewa shugaban na daukar matakan siyasa a kashin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Wata babbar kotun tarayya dake Kano ta sanya ranar 28 ga watan Yuli domin yanke hukunci kan wani Malamin...
Daga maryam bashir musa Kungiyar ma’aikatan majalisar tarayya a Najeriya ta janye yajin aikin da ta shiga. Buhari na ganawar sirri da gwamnonin APC...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Shugaban Ƙasa asa Muhammadu Buhari na ganawar sirri da wasu gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a fadar shugaban kasa...
Daga yasir sani Abdullah Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zamanta a Abuja a yau Talata ta yanke wa wasu mutum biyu hukuncin zaman gidan...