Daga Mujahid danlami garba Wata kotu a Birtaniya ta ƙi bayar da belin matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ike Ekweremadu....
Daga khadija Abdullah muhmd Mummunan bayanin da ke fitowa daga Jihar Neja ya tabbatar da kisan aƙalla sojoji 30, ‘yan sandan mobal 7...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta sanya ido kan zaben fidda gwani na...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaba Buhari a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa Garba Shehu ya fitar, Shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Daga kabiru basiru fulatan An fara zanga-zangar neman tabbatar da mulkin dimokuradiyya a sassan ƙasar Sudan inda jama’ar ƙasar suka haɗa gangami suna...
Daga kabiru basiru fulatan Babbar kotun jihar Filato ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ko kuma allurar guba kan wasu mutane guda...
Daga yasir sani Abdullah Akalla ’yan ta’adda 82 ne wasu hare-haren sojojin sama suka kashe a yankin Rafin Dankura da ke Karamar...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Laraba ne Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya danƙa mukullan sabbin motoci fil guda 13, ƙirar SUV...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Alhamis ne Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da matatar mai ta kamfanin Duport Midstream Energy Park a unguwar...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan JIHAR Adamawa kuma ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023 a jihar, Ahmadu Fintiri, ya...
Daga kabiru basiru fulatan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci kamfanin sadarwa na MTN ya biya wani mawaki, Liberty Williams,...
Daga muslim yunus Abdullahi Hukumar Kula da Harkokin Sufurin Jiragen Sama ta Duniya (ICAO) ta sake bayyana Kwalejin Koyon Tukin Jirgin Sama...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya ce suna daukar matakin wajen...
Daga yasir sani Abdullah Wasu ‘yan bindiga a Najeriya sun kai hari wata mahakar ma’adanai a jihar Neja da ke arewa maso...
Daga Maryam bashir musa Abdulrasheed Bello, mawaki kuma furodusa wanda aka fi sani da JJC Skillz, ya bayyana rabuwar sa da Funke...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Yawancin kasashen Afirka sun dogara da Rasha da Ukraine wajen sayen kayan abinciImage caption: Yawancin kasashen Afirka sun...
Daga mujahid danlami garba Rundunar sojin Najeriya ta ce wadanda suka kirkiri labarin ba za su nasara baImage caption: Rundunar sojin Najeriya ta...
Daga Abdullahi Mahmud. Wani mutum ‘dan yankin Hindu mai sana’ar tela a Indiya ya rasa ransa bisa zarginsa da goyon bayan batanci ga...
Daga Maryam bashir musa Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce Najeriya na daya daga cikin kasashen...
Dagac kabiru basiru fulatan A yayin da zaben shemarar 2023 ke kara matsowa, masana na ta bayyana ra’ayoyi Kan yanda zaben zai...