Daga kabiru basiru fulatan Kamfanonin da ke sarrafa takin zamani a Najeriya sun bayyana cewa dalilai da dama ne suka haddasa tsadarsa a wannan...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar wakilai ta zargi kamfanin mai na kasa, NNPC da sace Biliyan 10 na tallafin man fetur Jarumi Ali...
Daga kabiru basiru fulatan Da Ace Yan Nigeria masu zabe zasu Daina zaben mutum saboda jam’iyar da yake chiki ko saboda...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Mustapha Waye ya rasu a yau Lahadi, kuma tuni aka yi masa sutura. Fitaccen dajarumin fina-finan Kannywood, Ali...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Hukumar masu yiwa kasa hidima ta kasa (NYSC) ta yi Allah-wadai da wani magudin zabe da ake zargin wani...
Daga mujahid danlami garba ’Yan Najeriya na ci gaba da bayyana damuwa dangane da tafiye-tafiyen da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ke yi...
Daga Maryam bashir musa ‘Yan sanda a Denmark sun ce an kashe mutane da dama yayin da wasu suka jikkata a harbe-harbe da...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar alhazai ta Najeriya ta jaddada cewa tana da ƙwarin gwiwar kwashe dukkan maniyyatan da suka rage a...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta tabbatar da cewa da a ke zargi ɓarawon kayan taransifoma ne...
Daga mujahid danlami garba Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince tare da bayar da tallafin Naira Miliyan Talatin da Uku 33...
Daga yasir sani Abdullah Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar A’A a zaben 2023, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ce a shirye ya ke...
Daga kabiru basiru fulatan Mutum aƙalla 18 ne suka rasa rayukansu sakamakon hatsarin mota da ya afku a kan babbar hanyar Legas zuwa...
Daga yasir sani Abdullah Ɗan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya gargaɗi magoya bayansa da su rinƙa haƙuri...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta ce ta ceto rayukan mutane aƙalla 135 da kuma dukiyoyin da kudinsu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ba zai amince ya zama mataimakin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Allah Ya yi wa daraktan shirin Izzar So mai dogon zango, Nura Mutapha Waye rasuwa. Yau ake gudanar...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Tarayya ta ba da tabbacin kafin karshen shekarar da muke ciki za a kammala aikin gyaran babban...
Daga yasir sani Abdullah Rikicin da ya kara daukar wani sabon salo a watan da ya gabata bayan bayyana gwamnan jihar Delta,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban karamar hukumar Wase a jihar Filato Ado Buba ya bayyana cewa gwamnatin sa zata siyo bindigogi domin raba...
Daga kabiru basiru fulatan A haƙiƙanin gaskiya a yanzu babu wani yanayi da za mu jira sai wasu “shugabanni” sun zo sun yi...