Daga khadija Abdullah muhmd Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana barayin daji da sauran ‘yan ta’adda a matsayin masu izgilanci da za a...
Daga yasir sani Abdullah ‘Yan ta’addan da suka tare jirgin kasan Abuja-Kaduna, sun saki wasu cikin wadanda suka dauke. Idan na ci...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Peter Obi ya ce ba zai yi bita-da-ƙulli ko gallaza...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babban Limamin Masallacin Juma’a na Daawah a Kano, Sheikh Muhammad Aminuddeen, ya buƙaci ɗan takarar shugaban kasa na...
Daga Maryam bashir musa Shugaban majalisar dokokin Sri Lanka ya bayyana cewa Shugaba Gotabaya Rajapaksa zai sauka daga mulki ranar Laraba 13 ga...
Daga yasir sani Abdullah Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa ciki har da mutum 13 da aka yanke...
Daga yasir sani Abdullah Da Sunan Allah mai Rahama mai Jin ƙari. Yabo da godiya da kirari da girmamawa sun tabbata ga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ganduje ya na daya daga cikin mutanen da ake hasashen zama mataimakin Tinubu Gwamanna jihar Kano da ke...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban kwamitin majalisar dattawa akan harkokin soji, Ali Ndume, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari da hafsoshin tsaron kasar kan...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da sunayen fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje da ke nan Abuja a...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar masu dakon man fetur masu zaman kansu ta arewacin Najeriya ta yi barazanar shiga yajin aiki kan bayanai da...
Daga kabiru basiru fulatan Lauyan da ke kare malamin daga zargin batanci ga Manzon Allah (SAW), ya bar kotun cikin hargowa da...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Kabilun Kudancin Jihar Kaduna (SOKAPU), ta ce a zaben 2023 sam ba za ta taba sabuwa a sake...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu ya bayyana cewa hukumomin tattara bayanan sirri na ƙasar sun ba shi kunya bayan harin da...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar ISWAP da ke iƙirarin jihadi a Yammacin Afrika ta ɗauki nauyin kai hari gidan yarin Kuje da ke...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud An sake damke akalla mutum 551 daga cikin fursunoni 879 da suka tsere sakamakon harin da...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Laraba ne dai Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ziyarci gidan yarin Kuje da ƴan ta’adda su ka...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce daga ranar da ya zama...
Daga yasir sani Abdullah Akalla mutum biyu ne suka mutu, bayan kifewar wani jirgin ruwa a Legas. An ceto mutum 15 daga 20...
Daga yasir sani Abdullah Shafin Twitter, ya maka gwamnatin Indiya a gaban kotu bayan da aka ba shi umarnin cire wasu abubuwa...