BY KABIRU BASIRU FULATAN The Joint Admissions and Matriculation Board, JAMB, has adopted 140 as the minimum cut-off mark for degree awarding institutions...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Zamafara da ke arewa maso yammacin Najeriya Bello Matawalle, ya hana Sarakunan jihar nadin sarauta har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya, ta soke lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum uku ne suka mutu cikin kwana guda sakamakon raunukan da suka ji a bikin hawan kaho da aka gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar kula da Ƴan ƙasa mazauna Ƙasashen Waje, NiDCOM, ta bayyana cewa ƴan Nijeriya mazauna ƙasashen ƙetare a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tsinci gawar wani matashi mai kimanin shekaru 25 mai suna Ghaddafi Saleh a cikin wata kwata da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin jihar Blue Nile da ke kudu maso gabashin Sudan sun ce mutum 105 ne aka tabbatar sun rasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar tsaro ta ƴan vigilante a jihar Kano ta ce ta samu nasarar kama wasu matasa uku da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jihar Kano ce a kan gaba wajen yawan karɓar katin zaɓe a faɗin ƙasar nan, in...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Masu Gidajen Burodi ta Najeriya (PBAN) ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryen fara yajin aikin kwana hudu daga...
DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Dakarun soji na rundunar Hadin kai, da ke yaki da Boko Haram a Najeriya, sun tabbatar da sake gano...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ƴan sanda ta jihar Cross River ta tabbatar da sace wani ɗalibin jami’ar Arthur Jarvis da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren dan kwallon kafar duniya, Cristiano Ronaldo, ya shaida wa Manchester United a baya-bayan nan cewa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Litinin ce Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce gobara ta kama tare da lalata wani sashe na Makarantar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 189 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, wato Kwalara a kananan hukumomi 20...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ce wa’adin makonni biyun da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Wata Babbar Kotu a Jihar Delta ta ci dan takarar gwamnan jihar na Jam’iyyar SDP, Kenneth Gbagi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga ministan ilimi na ƙasar Malam Adamu Adamu da ya kawo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Talata, ta yi alkawarin gudanar da zaɓuka mafi kyawu a...