Daga khadija Abdullah muhmd Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya kori shugaban hukuma leken asirin kasar Ivan Bakanov da kuma babbar mai shigar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Majalisar Dokokin Jihar Oyo ta tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Rauf Olaniyan daga mukaminsa a safiyar Litinin. ...
Daga kabiru basiru fulatan Wani jirgin sama na kamfanin Jubba Airways ya fadi a lokacin da yake kokarin sauka a filin saukar jiragen sama na...
Daga kabiru basiru fulatan Rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da ’yan kabilar Brita da ke lardin Qissan a Kudancin kasar...
Daga yasir sani Abdullah A ranar Litinin din nan ne dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, zai gabatar...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa NLC tace ranakun 26 da 27 zai zama ranakun da zasu gudanar da zanga-zanga a...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta kama wata mai suna Opoola Mujidat, da...
Daga khadija Abdullah muhmd Mata da dama na sha’awar ganin fatarsu ta yi sumul-sumul musamman ma a ce babu kuraje. Wannan ganye na dauke...
Daga kabiru basiru fulatan Wani jirgin dakon kaya ɗauke da mutum takwas a cikinsa ya yi hatsari a arewacin Girka wato kusa da...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya taya Sanata Ademola Adeleke na Jam’iyyar PDP murnar lashe zaɓen Jihar Osun da aka...
Daga kabiru basiru fulatan Wani magidanci, Alhaji Musa Tsafe mai shekaru 47, ya cije akan kin sakin jikarsa wadda ya aura shekaru...
Daga kabiru basiru fulatan An saka dokar hana fitar dare a wasu garuruwa biyu na kasar Sudan, bayan artabu na tsawon kwanaki tsakanin wasu kabilu...
Daga Maryam bashir musa Wani ma’aikaci a filin jirgin sama mai suna Richard Russell da yake kula da jakunkunan matafiya ya saci wani...
Daga kabiru basiru fulatan Chelsea ta dauki dan wasan bayan Napoli, Kalidou Koulibaly kan kwantiragin kaka hudu daga kungiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ayyana Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin...
Daga Maryam bashir musa Hedikwatar Hukumar tsaron ƙasa DHQ ta bayyana cewa rundunar ‘Operation Hadin Kai’ sun kashe Boko Haram 42 a Arewa...
Daga yasir sani Abdullah Masu kada kuri’a sun rika neman wanda zai sayi kuri’unsu a bainar jama’a a zaben Gwamnan Jihar Osun....
Daga Khadija Abdullahi Mahmud A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga Osun sun ce wasu masu zanga-zanga sun yi wa ofishin Hukumar Zabe ta Kasa...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce – da ‘yan ƙasar sun san irin halin matsi da takwarorinsu na ƙasashen...