Daga yasir sani Abdullah Yau ne shugaban Najeriya Muhamadu Buhari zai kama hanyar zuwa Senegal, don halartar taron ƙungiyar samar da ci gaban ƙasa da...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Gwamnatin Kasar Saudiyya ta kara wa Najeriya wa’adin kammala jigilar maniyyata domin gudanar da aikin Hajji a bana....
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada sabbin minsitoci, sa’o’i kadan bayan ’yan bindiga sun kai wa ayarin motocinsa hari...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Juventus ta kulla yarjejeniyar sake daukan Paul Pogba, dan wasan Faransa mai shekara 29, na tsawon shekara hudu bayan...
Daga khadija Abdullah muhmd Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, ya bayyana cewa idan har za a kayar da jam’iyyar...
Daga kabiru basiru fulatan . Rahotannin da muke samu sun ce wasu ‚yan bindiga sun kai hari gidan yarin Kuje da ke babban birnin...
Daga kabiru basiru fulatan. Paris St-Germain ta nada Christophe Galtier a matakin sabon kociyanta, bayan da ta raba gari da Mauricio Pochettino....
Daga yasir sani Abdullah Manyan ministocin Birtaniya biyu sun yi murabus sakamakon ce-ce-ku-cen da ake yi kan Firaiminista Boris Johnson. Ministan kuɗi Rishi...
Daga kabiru basiru fulatan ’Yan bindiga sun harbe wani Mataimakin Kwamishinan ’Yan sanda, Aminu Umar a Jihar Katsina. Bayanai sun ce an ’yan...
Daga Maryam bashir musa A wani yanayi na tausayi da jin-ƙai, wani kare mai ban sha’awa, mai suna Fred, ya ɗauki rainon wasu...
Daga kabiru basiru fulatan ’Yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Yammacin Talatar nan a hanyarsu...
Daga kabiru basiru fulatan Wani magajin-gari a Mexico ya auri wata kada sanye da rigar aure, inda a ka ɗaura auren ta hanyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A duk lokacin da Azumi ko bukukuwan Sallah ko na Kirsimeti suka karato, wani sashe ko duka kayayyakin masarufi...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta shirya ba wa kamfanonin sadarwa a kasar wa’adin kwanaki 30 don shawo...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kidaya ta Najeriya NPC ta ce gwamnati za ta ɗauki ƴan ƙasar miliyan daya aiki domin gudanar da kidayar jama’a...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Litinin din da ta gabata, ya yi kira da a yi adalci a daidai...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Ma’aikatar ilimi ta jihar Legas ta rufe makarantar framare ta Redeemers da ke garin Ogba. Sanarwar da...
Daga kabiru basiru fulatan A jiya Litinin ne dai wasu ɓata-gari su ka kai wa ƴan majalisar dokokin Jihar Bauchi farmaki a gidan...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu (TSO) a matsayin shugaban kasa a zaben 2023 ya zabi Gwamnan Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamitin amintattu na babbar jam`iyyar hamayya a Najeriya, PDP, ya ce zai je gaban gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike,...