Rundunar Soji Sun Yi Watsi Da Rahoto Kan Rashin Kayan aiki, Da Jin Dadin Jami’ai Sojojin Najeriya sunbayyana labarin da ake yadawa a lafafen sadarwa...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin wucin-gadi domin binciken yadda aka gudanar da biyan kudaden tallafin man fetur a...
Daga kabiru basiru fulatan Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Uyo, babban birnin Jihar Akwa Ibom, ta yanke wa wani mutum da...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Daruruwan fursunoni ne suka tsere daga wata cibiyar gyaran hali ta masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Sri...
Daga khadija Abdullahi Mahmud Fusatattun sanatocin APC har 22 da suka sha alwashin barin jam’iyya baki daya sun samu ganawa da shugaban kasa...
Daga kabiru basiru fulatan Abdulrahman Muhammad wanda aka fi sani da Abdul Amart Mai Kwashewa, ya ce duk da yadda yake yin uwa...
Daga Maryam bashir musa A yau Laraba ne dai Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya maye gurbin Ciyaman ɗin Kungiyar Ƙwallon ƙafa...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Nasarawa, Mallam Idris Ahmad Almakura ya tabbatar da rasuwar Hajiya Aisha Ahmad,...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Musulmin Kudu-maso-Gabas,a ƙarƙashin inuwar Ƙungiyar Da’awah ta Musulmin Igbo, za ta ƙaddamar da Alkur’ani mai tsarki da aka fassara...
By kabiru basiru fulatan As part of routine exercise in sports administration, governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state replaces the Chairman of...
Daga yasir sani Abdullah Majalisar dattijan Najeriya ta amince da sabbin ministoci bakwai da shugaba Muhammadu Buhari ya tura ma ta domin tabbatar...
Daga yasir sani Abdullah A yammacin yau Laraba ne shafin Masallacin Harami na Saudiya ya bada sanarwar ganin jaririn watan Zul-Hijja, haɗe da...
Daga Maryam bashir musa Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana cewa ofishin jakadancin Nijeriya na Birtaniya ya ɗauki lauyoyi da za su...
Daga kabiru basiru fulatan Kotu ta ci wani dan sana tarar Naira miliyan shida kan shiga gidan mutane ba tare da...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar, Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya) ne ya bayyana hakan ranar Talata yayin bude wani taro kan...
Daga kabiru basiru fulatan Kasar katar zata karbi bakuncin kasashen duniya a karon farko domin wasan kwallon kafa ta duniya. Ragowar tikitin shiga...
’Daga Maryam bashir musa ’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja sun harbi daya daga cikin...
Daga Maryam bashir musa Gwamnatin jihar Legas ta ce za ta mayar wa da maniyyata aikin Hajji kuɗaɗen su da suka biya amma basu samu...
Daga kabiru basiru fulatan An gurfanar da wasu masu gadi su biyu a gaban wata Kotun Majistare a Jihar Legas bisa zargin satar...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya yi kira ga gwamnatin taraiya da ta saki jagoran ƙungiyar BIAFRA, Nnamdi Kanu....