Daga yasir sani abdullahi Shugabar matan jam’iyar New Nigeria people party NNPP tace ya kamata Al,ummar jahar Kano sufuto suyi katin zabe domin samun...
Daga Yasir sani abdullahi Hukumar Kidiya ta Najeriya ta sanar da cewa biliyan 187 da aka ware a kasafin kudi don kirga al’umma...
Daga Yasir sani abdullahi A yau Juma’a ake saran jin hukunci na ƙarshe kan inganci da sahihancin sashe na 84(12) na Sabuwar...
Daga Yasir sani abdullahi Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki...
Daga Yasir sani abdullahi Ya yi magana ne a taron kasashen biyu tare da Firamistan Burtaniya, Boris Johnson A ranar Alhamis ne shugaban kasa...
Daga Yasir sani abdullahi Ciyaman ɗin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Shu’aibu Yahaya Jambul ya naushi mataimakin alƙalin wasa a wasan da...
Daga Usman Abdullahi jibirin Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta ce tana son sanar da Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihohi, Ma’aikatu/Hukumomi, Masu...
Daga kabiru Basiru Fulatan Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman na kan hanyar zuwa Turkiya, ziyararsa ta farko tun bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokoki ta jihar Kano ta amince da dokar siyawa alkalan kotun Majistire dana Shari’a motoci duk bayan shekaru...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai halarci taron shugabannin ƙungiyar Commonwealth ta ƙasashe rainon Ingila da ke gudana a...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Jam’iyyar NNPP ta bayyana damuwarta kan korar malamai sama da 2,000 da aka yi a jihar Kaduna saboda...
Daga kabiru basiru fulatan Najeriya ce ta daya a duniya cikin jerin kasashe mafi yawan yara marasa zuwa makarantu a duniya Bankin duniya...
Daga kabiru basiru fulatan Najeriya ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu ba kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami’o’in...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da naɗin Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Kano, KAROTA,...
Dag Muhamad Muhammad zahraddin Ƙasar Saudi Arebiya ta sanar da saukar jirgin ruwa ɗauke da raguna 50,000 daga nahiyar Afirka. An kama ɗan...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Gidajen yaɗa labarai masu zaman kansu na ƙasa (IBAN) Dr Ahmed Tijjani Ramalan yace gidajen Talabijin...
Daga Muslim yunus Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa jirgin Max Air ne zai yi jigilar Alhazanta zuwa kasa mai tsarki...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara a arewacin Najeriya ta bai wa ma’aikatan jihar hutun mako ɗaya domin su yi rajistar katin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dubun wani matashi mai suna Musa Lurwanu Maje ta cika bayan da Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Kano ta...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokokin Kano ta bada umarnin dakatar da gina shaguna da akeyi a kofar shiga asibitin “IDH” da...