DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren mawakin siyasar nan na Hausa, Dauda Adamu Kahutu, wanda a ka fi sani da Rarara, ya shirya addu’a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Malaman Jami’o’i a Najeriya ta ASUU ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi da mako hudu....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ƴan Najeriya da dama suna ƙorafi kan rashin samun damar yin rijistar zaɓe, bayan da hukumar zaɓe mai zaman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu amfani da wayar sadarwa sun kashe aƙalla Naira Tiriliyan 1.25 wajen kira da data a cikin watanni shida...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar Likitoci ta Najeriya NARD ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu da ta aiwatar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kwararre a fannin zirga-zirgar jiragen sama kuma mai ruwa da tsaki, Bankole Bernard, a ranar Lahadi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A karshen makon jiya ne al’ummar Najeriya suka wayi gari da wani hoton bidiyo na mutanen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar NNPP, jam’iyya mai alamar kayan dadi, Suleiman Hunkuyi ya bayyana cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A shekarun baya zabe a Najeriya yana cike da sace akwatin zabe ne da ta da zaune-tasye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Watanni takwas kacal da ƙaddamar da manhajar kallon fina-finan Hausa ta yanar gizo, mai suna kallo.ng, ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana damuwa game da yadda gungun ‘yan fashin daji ke tururuwa zuwa jiharsa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Madagascar sun ce wani gungun ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashin daji ne sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an tsaron Najeriya sun cafke wasu mutane hudu da ake zargin na kwarmata bayanan sirri ga ‘yan bindiga...
Daga kabiru basiru fulatan Mutum 16 da ake zargin ‘yan bindiga ne da ‘yan vigilante biyu sun mutu a bata-kashi tsakanin bangarorin biyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mukaddashin firaministan Iraq, Mustapha al-Khadimi, ya yi kira da a kwantar hankula bayan magoya bayan malamin nan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ja hankalin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce da zarar wa’adin da ta sa na ranar 31 ga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Newcastle United na tattaunawa da Chelsea kan daukar aron Timo Werner, dan wasan gaba mai shekara 26, wanda tsohuwar...
Daga kabiru fulatan Kungiyar Afenifere ta Yankin Yarabawa ta bayyana cewa a zaɓen 2023 Peter Obi za ta yi ba Bola Tinubu ba. Afenifere kungiyace ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Damina lokaci ne da ruwan sama yake sauka wanda hakan yake nuni da rani ya kawo karshe, inda al’ummomi...