DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kociyan Manchester United Erik ten Hag ya ce yana matukar farin cikin ganin Cristiano Ronaldo...
DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Dakarun hukumar kwastam a Najeriya ta kama wata kwantena maƙare da haramtacciyar ƙwayar a-ji-garau ta tramadol a tashar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum aƙalla 10 Isra’ila ta kashe a hare-hare ta sama da ta kai kan Zirin Gaza, cikinsu har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Najeriya ta nemi iyayen ɗalibai a ƙasar da su roƙi malaman jami’a su jingine yajin aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Ingila ya yi gargadi cewa Burtaniya za ta shiga koma bayan tattalin arziki yayin da ya ƙara ƙudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani matashi mai suna Kazeem Muhammad ya tsere bayan kashe mahaifinsa saboda yi wa mahaifiyarsa kishiya shekara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN WANI DALIBI MAI SUNA MUSTAPHA SALISU YA RASA RANSA A SAFIYAR WANAN RANA BIYA BAYAN GININ WASU AJUJUWA...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Musulmai, Alhaji Muhammad Abubakar ya tabbatar wa masu yi wa ƙasa hidima a Sokoto cewa ba za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Maza biyu da mata biyu ne a filin shakatawa na Lafayette da ke birnin Washington DC suka ji munanan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Shugabar majalisar wakilan Amurka Nancy Pelosi ta ce Amurka ba za ta lamunce wa China ta hantari Taiwan ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnonin jihohin Najeriya sun sake yin watsi da yunkurin fara cire kudaden Paris Club da suka kai dala...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Wata amarya ta tsinci kanta a gidan yari bayan da ta sumar da kishiyarta sakamakon ribibin shiga...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamnatin Tarayya ta roki kamfanin sadarwa na Google ya dakatar da ba mambobin haramtacciyar kungiyar nan ta IPOB damar...
Daga Imam Murtadha Gusau Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai gafarar zunubai kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matsalar tsaro bata shafi harkar noma sosai ba a kasar Najeriya. ...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Wani dalibin aji daya a babbar sakandare (SS I) mai suna Adegoke Adeyemi da ke yankin Karamar Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin jihar Benue a Najeriya ta ƙaddamar da wata rundunar tsaro ta ‘yan sa-kai mai suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin Sudan ta Kudu sun sanya hannu a kan wani shiri, da zai kara wa’adin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Babban Sufeton ‘Yan-sandan Najeriya, Mustapha Balogun, wanda aka fi sani da Tafa Balogun ya rasu bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Gasa da Kare Hakkin Masu Sayen Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce...