Daga Yasir sani Abdullahi Tsohon shugaban kasar mulkin sojan Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida, ya ja hankalin ‘yan kasar a kan su nemi taimakon Ubangiji (SWT) a...
Dawga kabiru basiru fulatan Kasar Iran ta nuna bacin ranta sosai kan yadda wata jarida saudiyya tayi zanen ayatollah ruhollaha a shafinta a matsayin Wani aljani...
Daga Yasir sani Abdullahi Williom ruto ya zama zabebben shugaban kasar Kenya Wanda Hakan yake ta jawo ce,ce kuce ga Al,ummar kasar da wasu kasashe rayuwar...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar ganduje ya aikawa da majalisar dokokin jahar kano da sabbin sunayen kwamishinoni takwas domin tantance su Abun...
Daga yasir sani Abdullahi Rundunar ‘yan-sandan Najeriya a Jihar katsina ta ce jami’an tsaro sun hallaka ‘yan ta’adda da ba a tantance yawansu ba a yayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani mai shekara 62 a yankin Bihar na kasar Indiya yana ta samun martani daga jama’ar kasarsa bayan da aka...
Daga Yasir sani abdullahi Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban hukumar zabe ta...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kashe ’yan bindiga da dama a wani samame da suka kai yankin...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Kafofin yada labaru a Amurka sun ruwaito cewar marubuci Salman Rushdie, wanda wani mutum ya caka ma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon mai taimaka masa kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, a...
Daga Yasir sani Abdullahi Mutane Sama da hamsin da bakwaine 57 suka rasa rayukan su a Wani asibitin jeka ka dawo na mayine a yankin worolamido a karamar...
Daga Yasir sani Abdullahi Mazauna garin Funtua da kewaye a Jihar Katsina dake arewa maso yammacin a Najeriya na kokawa game da yawaitar harin da ƴan...
Daga Yasir sani Abdullahi Wata mata ta kashe mijin abokiyar madigonta ta hanyar daɓa masa wuƙa a jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya. Jaridar...
Daga Yasir sani Abdullahar. Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayyana cewa jami’an da ke karbar na-goro sun ba shi kunya. Alkali...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisba ta Jihar Kano, reshen Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa ta kai wani sumame babbar Makarantar Sakandare ta Grammar da ke garin...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar EFCC ta shiyyar Sokoto a yau Talata 9 ga watan Agusta, 2022 ta gurfanar da wasu biyun Yahaya Abdulrahman da Mohammad...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dattijo mai shekara 60, Malam Bala da dansa, Sunusi mai shekara 35, sun rasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani sabon bincike ya nuna cewa kashi 58 na cutukan da ke damun al’umma suna kara tsanani ne saboda sauyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen malamin Islaman nan mazaunin Kaduni’a, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce babu adalci a yadda ilimi ke gagarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayyana cewa jami’an da ke karbar na-goro sun...