Connect with us

Sports

Dan wasan Najeriya Sadiq Umar ya koma Real Sociedad

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

 

Advertisement

 

Dan wasan gaba na Super Eagles Umar Sadiq, ya koma kungiyar Kwallon kafa na Real Sociedad.

Advertisement

Kawo yanzu ba a bayyana adadin kudin da Sociedad din ta biya ba kan dan wasan

Ana sa ran dan wasan gaban zai maye gurbin Alexander Isak wanda ya koma kungiyar Newcastle United da ke England.

Advertisement

Breaking news EFCC ta kama kakakin majalisar Ogun a filin jirgin saman Legas

A watan Octoban 2020 ne dai Sadiq ya koma Almeria daga Partizan Belgrade, inda ya taimaka wa kungiyar hauro wa babbar gasar Sifaniya a kakar da ta wuce, inda ya ci kwallo 18 ya taimaka aka ci 12 a wasa 36 da ya yi wa kungiyar.

Advertisement

A gaba daya wasanni 84 da ya yi wa Almeria Sadiq ya ci kwallo 43 tare da taimaka wa aka ci 19.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending