DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Lauyoyin dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba Kyari sun musanta zargin da hukumar hana sha da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce ta ceto wasu yara 15 da aka yi garkuwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da cin hanci da karbar rashawa ta Najeriya EFCC ta gurfanar da kakakin majalisar dokokin jihar Ogun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Masu garkuwa da mutane da suka kama matafiya a hanyar Benin zuwa Ondo, sun bukaci a biya naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rahotanni na nuna mutane 372 ne suka rasu sakamakon ambliyar ruwan sama da ta auku tsawon watanni takawas a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar ‘Yan sanda ta jihar Ogun ta cafke wasu mata biyu da take zargi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Dan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos, ya kwance wa gasar Firimiyar Ingila da ’yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da jam’iyyar APC mai mulki ke kokarin ganin ta ci gaba da zama a kan karagar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daruruwan `yan Boko Haram da iyalansu sun tsere daga maboyarsu zuwa gefen dajin Sambisa da ke Borno,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An soma shari’ar matashin nan dan shekara 18 mai suna Aliyu Sanusi Umar, wanda ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mahukunta a kudancin Pakistan na ta fadi tashin ganin sun kare babban tekun yankin daga ballewa saboda kada...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Gwamnatin Jihar Neja ta gano malamai 5,665 da ba su da wata kwarewa ta koyarwa a makarantun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Za a yi wa dan wasan Faransa mai taka leda a Juventus, Paul Pogba tiyata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce abin kunya ne Najeriya ta ci gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Mutum biyar ne suka mutu sannan gida 3,813 suka lalace sakamakon wani ruwan sama kamar da bakin kwarya...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Kwamishinan Tsara Birane na jihar Legas, Dokta Idris Salako, ya ajiye mukaminsa. Kodayake ba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Jama’atul Kitabu Was-sunnah a Jamhuriyar Nijar ta fara wani zama na kwanaki bakwai da zummar karawa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar tsofaffin daliban jami’i’on gwamnatin Najeriya, ta yi gargadin cewa yajin aikin da kungiyar malaman jami’a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Tun a lokacin da take shekara bakwai, Liz Truss ta taɓa fitowa a matsayin firaiminista a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum takwassun rasa rayukansu a sanadiyyar kifewar kwalekwale da kuma nitsewa a ruwa a kananan hukumomin Gwaram da...