DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umarci ‘yan Najeriya ta du samu kwarin gwiwwa daga jami’an tsaron kasar, wajen kawo dawwamammen zaman lafiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Shugaban Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibril ya yi murabus daga mukaminsa. Sanata Walid Jibril ya...
DAGA HAFSAT ABDULLAHI Kamfanin wayoyin hannu na Apple ya saki sabuwar wayar iPhone 14, wadda ke da manhajar da ke baka damar aika sakon gaggawa ba...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Edo tayi hulin wani likita bisa mutuwar wani direban taksi a garin Benin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wakilan kasar Saudiyya sun gabatar da takardar neman daukar nauyin bakuncin babban bikin baje-koli na duniya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani kwamiti da majalisar dokokin jihar Naija ya kafa domin bincike game da bashin kudin kwangilar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ƴan bindiga da ake zargin ƴan haramtacciyar ƙungiyar IPOB ne, sun kashe wani malamin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kai farmaki gidan wani mai tattaunawa da yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin jihar Zamfara ta mayar wa da kowane mahajjaci daga cikin alhazai 1, 318 da suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kafofin yaɗa labarai da dama daga Ƙasar Saudiyya sun rawaito cewa, ƙasar ta bai wa alhazan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani saurayi, Muhammad Al Amin, ya kawata babur din da yake sana’arsa ta haya da talabajin da kuma...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas bai halarci wani taro ba a ranar Laraba a lokacin da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kwamitin Tsare-tsaren Kuɗaɗe na Babban Bankin Najeriya (CBN), ya nuns damuwa dangane da yadda ake ci gaba...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Tarayyar Turai ta bayyana wasu shawarwari na sanya ka’ida akan farashin gas din Rashan a matsayin wasu matakai na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Albania ta bai wa jami’an diflomasiyyar Iran awa 24 su fice daga kasarImage caption: Albania ta bai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Najeriya, ana can ana zaman makoki, sakamakon rasuwar wasu mata hudu da wani jariri...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Jami’an aikin agaji na can suna ci gaba da neman wasu mutane da suka bata lokacin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta yi barazanar sanya tara ga kamfanonin jiragen sama na kasashen waje, da suka ki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Napoli ta yi nasarar doke Liverpool da ci 4-1 a wasan farko gasar cin kofin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta yi nasarar hana fita da mazakutar jakuna 7000 da...