DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shahararren mawakin Hausar nan, Aminu Ala ya ce ba zai kara yi wa wani dan siyasa waka ba...
DAGA Comrade Ibrahim Salihu (I.B Kurna). A ranar Talata 13 ga watan Satumba, 2022 Shugaban Majalisar Wakilan Dalibai, KUST Wudil ya...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta yi nasarar doke Ajax da ci 2-1 a wasa na biyu a cikin rukuni a Champions League da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayern Munich ta ci wasa na biyu a jere a Champions League na bana, bayan da ta doke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ’Yan sanda sun cafke wani matashi mai shekaru 25 a Unguwar Gadon Kaya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Sadiq Kabiru Gaya, ɗan Sanata Kabiru Gaya mai wakiltar Kano ta Kudu ya rasu. Sadiq, lauya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC a jihar Jigawa ta bayyana a ranar Talata cewa...
DAGA KAN BASIRU FULATAN Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya sauka a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya domin halartar bikin rantsar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi da bindiga a unguwar Gadon Kaya dake...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kamo wani malamin makaranta mai shekaru 25...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an ‘yan sanda a Jihar Ogun da ke Najeriya sun damke wasu mutum shida yayin da suke kokarin kashe wani basarake....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH ’Yan banga sun yi nasarar fille kan wani gawurtaccen dan bindiga tare da kama wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta soke rajistar zaben mutum 1,126,359 daga cikin mutum...
DAGA IDIRS HUSSAINI Titin wanda shi ya hade karamar hukumar Bursari da Tarmuwa da wasu kananan hukumomi har zuwa birnin Damaturu ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kociyan Bayern Munich, Julian Nagelsmann ya ce ya kagu ya sake haduwa da Robert...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yadda al’amurra ke ci gaba da tabarbarewa a Najeriya ba zai rasa nasaba da kiraye kirayen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun sojin Najeriya sun kubuto mutane 6 da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Ahmee Lawan ya yi kira da a gurfanar tare da gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani masallaci ya bayyana, shekara 37 bayan nitsewarsa cikin wata madatsar ruwa da ke kasar Indiya Masallacin,...