DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ghana ta ayyana cewa cutar Marburg da ta bulla kasar a baya bayannan a yanzu ba bu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A safiyar jiya Alhamis ne, Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya naɗa babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jihar Kano ta amince da biyan Naira miliyan 304 a matsayin alawus-alawus ga ma’aikata 287 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya a jihar Zamfara ta soke zaben fidda gwanin da ya tsayar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kasashen Morocco da Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar da za ta bayar da damar shimfida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani sabon ginin beni mai hawa biyu a kasuwar ƙofar Wambai cikin filin idi dake birnin Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin mulkin soji a Mali ta soki batun neman taimakon ECOWAS domin sakin sojojin kasar 49...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN An yi wata arangama tsakanin kungiyar Boko Haram bangaren Abubakar Shekau da tsagen kungiyar karkashin ISWAP, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jiragen yakin sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin ISWAP uku a maboyar kungiyar a yankin Tafkin Chadi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Najeriya ta ce kama Tukur Mamu, mai shiga tsakanin nan a kokarin sakin fasinjojin jirgin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A karon farko cikin shekaru 17, tsadar farashin kayayyakin masarufi ta karu da kashi 20 da rabi 5...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shahararren dan wasan Tennis ɗin nan, Roger Federer, a yau Alhamis ya sanar da yin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Mazauna kauyen Bakiyawa cikin yankin Batagarawa a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba wa wasu ‘yan kasashe waje 286 takardar shaidar zama ‘yan kasa. Shugaban ya bukace su da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mahukunta a Jamhuriyar Nijar, sun ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum fiye da 130 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani matashi dan shekara 17 Suleiman Muhammed, ya nutse a cikin wani kududdufi dake unguwar Wailari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani abu da yake damun ƴan Afirka, ko in ce Hausawa, shi ne son...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihar Nasarawa, ya haifar da ambaliyar da ta yi sandiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farfesa Ishaq Oloyede, Babban Sakataren Hukumar Shirya Jarrabawar shiga shiga Makarantun Gaba da Sakandire, JAMB,...