DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Kaduna da ke Najeriya ta gargadi Kungiyar dalibai ta kasar da kada ta toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar garin Mariga da ke karamar hukumar Bariga a jihar Neja da ke Najeriya na kan neman gawawwaki sama da 500, da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Labarar nan ne ake sa ran kotun ma’aikata da ke Abuja, babban birnin Najeriya za ta yanke hukunci kan karar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙasar Tanzania ta soke kuɗin da bankuna ke cajin mutane idan suka tura kuɗi sakamakon ce-ce-ku-cen da lamarin ya jawo. Ministan kuɗi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Jalingo ta kori Emmanuel Bwacha, a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na jihar Taraba....
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Kamfanin man fetur na kasa (NNPC) ya ce Nijeriya ba za ta fuskanci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD MUHAMMAD Dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP, Abba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN EFCC ta ce tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido zai fara shigar da bahasin kariya a tuhumar halasta kudin haram kimanin naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta ce ta kama wata mata a jihar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kara mafi karancin albashin ma’aikatanta daga Naira 30,000. Ministan Kwadago,...
Saura Kiris Jose Mourinho Ya Yi Wa Alkalin Wasa Duka Saura kiris mai horas da ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta...
NDLEA ta kama hodar ibilis mafi girma a tarihin Nijeriya da kudinta ya kai dala miliyan 278 Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban Majalisar wakilan Najeriya, Ghali Umar Na’Abba ya zargi gwamnonin jihohi da zama barazana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a yau Litinin, ta ci tarar malamin addinin Musulunci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Oluwatoyin Taiwo na kotun hukunta manyan laifuka ta Ikeja da ke jihar Legas ne ya yanke hukuncin. A...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN ’Yan sanda a jihar Nasarawa sun kama wani matashi mai shekaru 21 bisa, zarginsa...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar ‘yan kasuwan kasar Sin ta Najeriya, CBCAN, karkashin jagorancin Wakilin Mutanen China dan Kano, Mike Zhang,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomin Najeriya (NULGE) reshen jihar Kaduna ta bayyana rashin jin dadin ta dangane...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Ɗalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gadar Sabon-Gida da ke hanyar Mina zuwa Bida a Jihar Neja ta...