DAGA YASIR SANI ABDULLAH An kashe wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suke tsaka da rabon kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH jarumin Kanywood Tahir I Fagge yashaida cewa baya so yatashi gaban ubangiji Suna Shari’a da Mutanan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mata ta tsare ma’aikatan banki da bindiga bayan an hana ta cire kudi daga asusun ajiyarta na Dala...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Jami’an shiyyar Benin na Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, a ranar Talata, 13...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano na shirye-shiryen samar da hukumar da za ta rika kula da masu magungunan gargajiya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce a makon farko na watan Oktoba mai kamawa ake sa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kafar yada labarai ta Al Jazeera ta bayyana cewa hukumomi a Masar sun saki dan jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun jihar Jigawa da ke zamanta a Birnin Kudu, ta yanke wa wasu mutum hudu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Real ta ci kwallon ta hannun Fede Valverde, saura minti 10 lokaci ya cika a karawar da suka yi a Santiago...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Graham Potter ya fara da jan ragamar Chelsea da yin 1-1 da RB Leipzig a Stamford...
DAGA YASIR SANU ABDULLAHI Kauyuka da dama, da hanyoyi da gonaki, har ma gadoji ne ambaliyar ruwa ta yi awon-gaba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kwamitin tattaunawa da gyaran wasu wurare mallakar gwamnatin jihar Kano, Barista Musa Abdullahi Lawan, ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Golan Chelsea Edouard Mendy da dan wasan tsakiyarta N’Golo Kante ba za su buga wasan Zakarun Turai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Sudan ta sanar da dage bude makarantu a fadin kasar, saboda ambaliya da ta daidaita yankuna da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya 19 da sarakunan gargajiya a yankin sun yi kira da a yi garambawul...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan sanda sun kama wani mahaifi wanda ya kashe’yar sa’ ‘yar shekara 15 yayi tsafi da ita.Mutumin...
Minister ya bada umarnin maida rubuta jarrabawar ƙarin matsayi na hukumomin NIS, NSCDC zuwa jihohi Ministan harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayar da umarnin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Abubakar Sadiq, Kansila mai wakiltar mazaɓar Saminaka a Ƙaramar Hukumar Lere a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Amfanin gona sun lalace a gonaki akalla 300 sunnan rufin gidaje da dama sun lalace a sakamakon...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Yawan mutane da ake yi wa auren dole ko suke shiga cikin...