DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata ɗalibar Kimiyyar Kwamfuta yar aji 300 a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi, Naja’atu Salisu ta rasu bayan an same ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATANÂ Kungiyar Daliban Nigeria (NANS) reshen arewa maso yamma ta ce Zanga Zanga Babu Gudu Ba Ja Da Baya 1 Ga August sabida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Gwamnatin Tarayya ta yi tsauraran gargadi ga shugabannin kananan hukumomi tare da barazanar garkame duk wanda yake tafka almundahana da kudaden da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDINÂ Sanatan Najeriya daga Anambra ta Kudu, kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Ifeanyi Ubah, ya rasu. An bayyana cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Jigawa (JISIEC), ta sanya ranar 5 ga watan Oktoba domin gudanar da zaben kananan hukumomi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWAÂ Kwamitin majalisar wakilai mai yaki da cin hanci da rashawa ya baiwa Mista Ola Olukoyede, shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL shi ne yake tashe a kafafen sada zumunta a ranar Juma’ar nan sakamakon buÉ—e shafin É—aukar aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam, yaƙi da rashin adalci dama bibiya akan shugabanci na gari wato War Against Injustice (WAI), ta ce...
Fitaccen mai yin fashin baki a kan al’amuran yau da kullum a Nijeriya, Adamu Abubakar ya danganta kalaman da aka yi a kan matatar man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Kare Muradin Yarabawa Zalla ta Afenifere, ɓangaren shugabancin Ayo Adebanjo, ta bayyana cewa ta na goyon bayan fita a yi zanga-zanga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATANÂ Gidauniyar tallafa wa mata masu lalurar yayon fitsari ta Festula Foundation of Najeriya ta yiwa Mata 50 masu lalurar yoyon fitsari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun, ya buƙaci dukkanin ƙungiyoyin da ke shirin gudanar da zangazangar a faɗin ƙasar nan da...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD Jami’an tsaro a Jami’ar Bayero da ke Kano sunyi nasarar kama wasu mutane biyu da suke bayyana kansu a matsayin malamai suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shekara ɗaya bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a Nijar, ƙasar na ci gaba da fuskantar sabbin ƙalubale. Har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar yarabawa ta Afenifere taja kunnan Shugaban kasa bola tinubu Kan batun dakatar da Shirin yin zanga zanga sabida san zuciya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC karkashin kungiyar gwamnonin Progressives Forum a fadar sa da ke Abuja. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Tsaron Najeriya ta ja Kunnan masu shirin yin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya ida ta ce rundunar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legos wato LASEMA a ranar alhamis ta tabbatar da mutuwar wasu ma,aikata mutun uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta musanta rade-radin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHIÂ Fitaccen dan siyasar Baka da yayi shura a kafafen yada labarai wato alhaji abdulmajid dan bulki kwamanda yace babu wani jamian Hukuma...