Gwamnatin Tarayya ta yi karin haske kan harin nan da jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Kasa (NAF) suka kai a yankin Jilli na Karamar Hukumar...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswil Akpabio, ya bayyana cewa yanayin tsaro a Najeriya zai inganta bayan zaben 2027 da makonni biyu. Akpbabio ya bayyana haka ne a...
Rundunar ’yan sanda ta Jihar Kano ta kama wani mutum mai shekaru 41, Lucky Isuma, bisa zargin hannu a mutuwar wata matar aure a unguwar Sabon...
Dakarun tsaro da ke aiki ƙarƙashin rundunar Operation Hadin Kai sun kama wani matashi ɗan kimanin shekara 15 da ake zargi da hannu a wani hari...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya tabbatar da cewa harin sama da sojojin Najeriya suka kai ya shafi ƴan ta’adda da dama fiye da fararen...
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ciyo bashin Naira tiriliyan 8 da biliyan 100 (N8.1trn) a cikin watanni ukun farko na shekarar 2026, lamarin da ke nuna...
’Yan sanda a Jihar Adamawa sun kama wasu matasa biya bisa zargin kisan wani saurayi a yayin wani casu a Ƙaramar Hukumar Mubi ta jihar. Kakakin...
A ranar Lahadi, 12 ga watan Afrilu, 2026, an gudanar da bikin aure biyu a Masallacin Anas Bin Malik da ke unguwar Sheka Achilafiya, inda iyalai...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) a Jihar Kano ta sanar da kama mutane 21 tare da kwace nau’ikan miyagun ƙwayoyi...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa akalla mutane 1,100 aka sace a Arewacin Najeriya tsakanin watan Janairu zuwa Afrilu 2026, tana...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da kama wani tsoho mai shekaru 93 tare da wani likita mai shekaru...
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya bayyana cewa tattaunawar da aka yi da Iran ta gaza cim ma matsaya, yana mai ƙari da cewa Amurka ta...
A jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, mazauna na ci gaba da kokawa kan matsanancin karancin ruwan famfo, duk da kudade masu yawa da gwamnatin jihar...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnati ta rufe kasuwar Jilli shekaru biyar da suka wuce saboda ana zargin ’yan ta’adda da masu taimaka...
Gidauniyar Dr. Aminu Magashi Garba ta ce za ta ci gaba da bayar da tallafin magunguna da kayan abinci ga asibitocin gwamnati a Jihar Kano, a...
An kammala zagaye na farko na tattaunawar tsagaita wuta ta kai tsaye tsakanin Amurka da Iran a Islamabad, babban birnin Pakistan. Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif lokacin...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da daure mutum 386 daga cikin mutane 508 da ake tuhuma da aikata laifukan ta’addanci, bayan wata gagarumar shari’a da aka...
Gwamnatin Tarayya, ta fitar da sunan mutane da ƙungiyoyi 48 waɗanda ake zargi da tallafa wa ayyukan ta’addanci a faɗin Najeriya. Hukumar da ke sanya takunkumi...
Rahotonni daga Islamabad, babban birnin Pakistan na cewa an fara tattaunawar yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙin Iran da Amurka. Ana tattaunawar ne bisa jagorancin Pakistan mai shiga...
Dan takarar gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyar ADC, Ibrahim Ali Amin Little, ya ce shi ne ya fi kowa cancanta da kwarewa a cikin ‘yan...