Rundunar sojan Nijeriya ta ce ta gano tulin miyagun albarusai a cikin kwata a unguwar Bulumkutu, a birnin Maiduguri na jihar Borno. Wata sanarwa da Jami’in...
Wata mata, mai suna Hajiya Aisha Isah Yelwa, ta mayar da Naira miliyan 330 da aka tura mata bisa kuskure a asusun bankinta. Rahotanni sun bayyana...
Sojojin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun sanar da kama wani mutum da ake zargi da jagorantar shirya harin kunar...
A wani yanayi da ƴan siyasa ke ci gaba da sauya sheƙa daga jam’iyyunsu zuwa jam’iyya mai mulki saboda fargabar kufcewar kujerar da suke kai, masana...
Al’ummar Gobirawa, wani tsohon yankin manoma da ke gabar ruwa a Karamar Hukumar Madobi a Jihar Kano, na fuskantar babbar barazana ga rayuwarsu da hanyoyin samun...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce jam’iyyar APC ba baƙuwar gida ba ce ga mabiya tafiyar Kwankwasiyya, tana mai jaddada cewa tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, zai shiga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance a ranar Litinin, kamar yadda DAILY NIGERIAN ta rawaito. Abba Yusuf, wanda...
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo abin...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya janye ƙarar batanci da ya shigar a gaban kotu kan Natasha, tare da dukkan sauran ƙararrakin da ya...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta sanar da jingine fara aiwatar da kamen motocin da ke da gilashi mai duhu ba tare da lasisi ba a fadin...
Rundunar Sojin saman Najeriyar ta bayyana shekarar da ta gabata ta 2025 a matsayin mafi nasara a gareta a yaƙin da ta ke da ɓatagarin da...
Yayin da muke bankwana da shekarar 2025, mun tattara muku wasu daga cikin muhimman abubuwa da suka a Najeriya,a fannoni da dama da suka haɗa da...
Ofishin PRNigeria ya shirya wata laccar jama’a tare da taron karramawa a ranar Alhamis, domin murnar cikar Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, wanda ya kafa Rukunin Jami’o’in...
Wani matashi da ake zargin ɗan Boko Haram ne, Ibrahim Mohammed, ya amsa cewa an biya shi Naira 100,000 domin kai harin bam a wani masallaci...
Masanin kimiyyar siyasa a Najeriya, Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce siyasa ba ta tafiya da jin daɗi ko ɗaure kai ga mutum ko ƙungiya na...
Wani babban jigo a jamiyyar APC ta jihar Adamawa Abdurrahman Haske yayi kira ga matasa na karamar hukumar Lamurde da su guji tayar da fitina da...
Gwamnatin Ghana ta kudiri aniyar gabatar da sabbin sauye-sauye a bangaren haraji, inda ta ce za ta zaftare wani kaso daga cikin harajin kayayyaki na VAT...
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Lekan Lasisi, bisa zargin kashe ɗan’uwansa bayan rikici da ya ɓarke tsakaninsu kan...
Rundunar Kare Kadarorin Gwamnati da Al’umma (NSCDC) reshen jihar Kano ta tabbatar da kai hari ofishinta da ke Danmaje, a ƙaramar hukumar Dawakin Kudu, lamarin...
Sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun kama wani mutum da ake zargin ɗan kunar bakin wake ne ɗauke da kayan hada bam a babban Masallacin...