Rundunar soji ta kama ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama wasu matasa mata biyu da ake zargi da satar atamfofi guda 15 da wasu kayayyakin amfanin gida a Minna,...
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Zaliha bisa zargin kashe jaririn kishiyarta dan wata uku da haihuwa, ta hanyar ba shi...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da masu aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Gombe ta cafke wani mutum mai suna Mohammed Magaji, dan shekara 47, bisa zargin yin lalata da ’yar matarsa mai shekaru...
Gwamnonin Arewa da Sarakunan Gargajiya sun amince da kafa rundunar ‘yan sandan jihohi domin magance matsalolin tsaro da ke kara kamari a yankin da ma Najeriya...
Amb. (Dr) Maimuna Umar Sheriff, mai ba wa Gwamnan Jihar Kano shawara kan harkokin Community Policing, ta bayyana cewa za ta isar da rahoton gobarar...
Hukumar ‘yan sanda ta jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon ruftawar wani ramin hakar ma’adinai da ke yankin Farin-Doki, a karamar hukumar Shiroro....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da ta’addanci, inda ta hallaka ‘yan ta’adda bakwai tare da kwato makamai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yansandan Jihar Adamawa ta kama Aliyu Yaro, matashi mai shekara 19, bisa zargin kashe jaririnsa ɗan kwanaki uku da haihuwa. Yaro,...