DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwararru a fannin lafiya sun koka cewa, marasa lafiya da dama basu zuwa asibiti sai cutar da su ke fama da ita...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa wasu mutane na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar cewar ta janye mambobinta daga bakin aiki...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sake bude sabon asibitin masu tabin hankali a Cibiyar Kula da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya musanta rahoton da aka wallafa a kafafen sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin a gaggauta gyara babbar asibitin kula da lafiyar al’ummar Kano...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da kokarinda hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu na tsaftace ayyukan cibiyoyin lafiya masuzaman kansu (PHIMA)...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bar wa wata mata wani abin tiyata “da ya kai girman farantin cin abinci” a cikinta a wani asibiti da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta umarci shugaban Asibitin kula da masu larurar Mafitsara na Abubakar Imam Dr Atiku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kula da asibitoci a jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya sake dakatar da wani likita a asibitin kwararru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da cafke wani magidanci bisa zarginsa da tsare matarsa na tsawon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kaddara wannan lamarin a zuciyarka, babban asibiti tilo a karamar hukuma mai mutane fiye da dubu 400, amma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa. Babban liktia...