Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya nuna cikakken tausayawa da jajantawa ga yan kasuwar waya ta Farm Centre dake Kano, sakamakon...
Wata gobara da ta tashi a rumbun adana makamai na barikin sojoji na Giwa da ke Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, ta jefa al’umma cikin fargaba....
A ranar Talata da ta gabata, wata gobara ta kama sabon ginin ɗakunan kwanan ɗalibai mata na Jami’ar Jihar Sokoto, lamarin da ya haifar da firgici...
Wata gobara mai girman gaske ta tashi a kasuwar ƴan gwangwan ɓangaren ƴan roba, wadda aka fi sani da Fatima Market, da ke unguwar Dakata...
Aƙalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da gobara ta haddasa asarar kadarori na sama da Naira miliyan 50 a Jihar Kano a watan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi da safiyar yau Lahadi ta kone wasu shaguna a kasuwar Kofar Wambai dake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mummunar gobara ta afkawa kauyen Zago da ke karamar hukumar Dambatta a jihar Kano a ranar Laraba, inda ta haddasa konewar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakataren Gwamnatin Jihar Sokoto, Alhaji Muhammadu Bello Sifawa, ya rasa ‘yar sa da kuma ‘ya’yan ta guda uku sakamakon wata gobara da...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta tashi a gidan Mai NNPC Dake kan titin Obasanjo road kusada da didi gurin da ake Bada hannu da zai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano ta ce Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata gobara ta kone gidan kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Alhaji Bilyaminu Moriki da ke Gusau. Hakan na kunshe ne cikin wata...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mummunar gobarar ta babbake motar dake kan wata babbar hanya a yankin arewacin birnin Bangkok yayin da take dauke da yara 38-da...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta kone wata kasuwar unguwar Ebute Metta da ke jihar Legas. Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas da Hukumar Ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi a yau Laraba, ta yi sanadin mutuwar wasu ‘yan uwa uku na Dakta Yusuf Kofar Mata, kwamishinan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta sauya wa jirage da tashin su waje cikin gaggawa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gobara ta kone kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Custom a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Da yake tabbatar da faruwar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce da sanyin safiya wata gobara ta kone kantuna 21 a kasuwar Yankatako da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wata gobara ta lalata shaguna da dama tare da kashe mutum daya a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara. Jaridar DAILY...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta ceto wani matashi mai shekara 37 da ya yi kokarin rataye kansa kan bashin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gobara ta lalata kadarorin miliyoyin Naira, tare da kone matsugunin mutane sama da 120 a jihar Kwara Lamarin ya faru ne...