DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gobara ta lalata kadarorin miliyoyin Naira, tare da kone matsugunin mutane sama da 120 a jihar Kwara Lamarin ya faru ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla shaguna uku da wasu kayayyaki masu daraja na miliyoyin naira ne suka kone a ranar Juma’a sakamakon gobara da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani sashe na ginin babban ginin hukuma na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Samaru Main Campus a Zariya ya kone kurmus....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gobarar ta kone kayayyakin amfani da kadarori na miliyoyin Naira yayin a gobarar da ta tashi a safiyar ranar Litinin. Gobarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone ofishin kula da shirin farfado da rikici da ake kira Multi-Sectoral Crisis Recovery (MCRP) wanda bankin duniya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Sokoto, Dr Ahmed Aliyu Sokoto, ya bayar da umarnin sake gyara gidan tsohon shugaban kasa Shehu Shagari gaba daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu dalibai bakwai a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kwara dake Ilorin sun samu raunuka daban-daban a yayin da wata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An samu a sarar dukiyoyi da wasu kayayyaki masu daraja a wata gobara da ta tashi a wani sansanin ‘yan gudun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gobara ta tashi a babbar kasuwar Gamboru da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno da sanyin safiyar Lahadi. Daily Post...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Wannan ci gaban ya zo ne a daidai lokacin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu ’yan kasuwar Ogunpa Labaowo da ke Agbokojo, Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, a halin yanzu suna kidayar asarar da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kashe gobara ta jihar Kwara ta ceto kayayyaki da kadarori na Naira miliyan 6.6 a wata gobara da ta tashi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gobara ta lalata wasu sassan babbar kasuwar garin Yola. Jaridar DAILY POST ta rawaito cewa da safiyar yau Talata cewa kasuwar ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone wata kasuwa da ke unguwar Sango Ota a jihar Ogun da safiyar Alhamis. Har yanzu dai ba a...
Gobara ta tashi a kasuwar ‘Yan Katako ta Sabon Gari a birnin Zariya da ke Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne a ranar...
Wata gobara da ba a san musabbabinta ba ta yi sanadiyyar mutuwar wani magidanci mai suna Abdurrahman Abdullahi da aka fi sani da Danjummai, tare da...
Wata gobara ta tashi a kasuwar gamboru da ke tsakiyar birnin Maiduguri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Rahotonni sun ce...
An wayi garin ranar Litinin da gobara a Kasuwar Singer, wadda ta shahara wajen sayar da kayan abinci a Jihar Kano. Shaidu sun bayyana cewa gobarar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gobara ta kone gidan Kwamishinan Harkokin Gona na Jihar Ogun a ranar Alhamis. Iftila’in ya faru ne a yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara a sansanin sojin Armenia ta yi sanadiyyar rasuwar sojoji 15 sannan uku kuma na cikin mawuyacin hali. Gobarar...