Connect with us

News

Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Iyalan Kwamishinan Ilimi Mai Zurfi Na Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Wata gobara da ta tashi a yau Laraba, ta yi sanadin mutuwar wasu ‘yan uwa uku na Dakta Yusuf Kofar Mata, kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Kano.

Advertisement

Dr. Kofar Mata ya bayyana wannan mummunan labarin ne da safiyar Laraba ta shafin sa na Facebook.

Mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara Ta Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga 

A cewar sanarwar, ‘yarsa Maimuna (Islam) da babbar yayarsa Hajiya Khadija da matar dan uwansa Hajiya Juwairiyya sun rasu sakamakon gobarar da ta tashi.

Advertisement

A nasa bayanin, Dakta Kofar Mata ya bayyana matukar bakin cikinsa, inda ya ce, ‘Ina jimamin rashin ‘yata Maimuna (Islam), babbar kanwata Hajiya Khadija, da matar dan uwana, Juwairiyya, wadanda suka mutu a gobara. Za a yi Sallar Jana’izar su da karfe 11:00 na safe a kofar Mata da ke cikin birnin Kano.’

Hukumomi da  na binciken musabbabin tashin gobarar yayin da ‘yan uwa da abokan arziki da abokan aikinsu ke mika ta’aziyya ga Dakta Kofar Mata da iyalansa a wannan sa

Advertisement

 

 

Advertisement

Kano Time 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending