Wani jariri da ke fama da matsananciyar cutar zuciya ya rasu a cikin jirgin saman Air France yayin da ake kan hanya daga Nairobi na ƙasar...
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Zaliha bisa zargin kashe jaririn kishiyarta dan wata uku da haihuwa, ta hanyar ba shi...
Wani mummunan lamari da ya girgiza al’umma ya faru a jihar Kano, inda wasu da ba a san ko su wanene ba suka sace wata mata...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A safiyar ranar Asabar, al’ummar unguwar Tudun Murtala Tagarji dake Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano sun wayi gari da abun mamaki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata mai shekara 70 ta haihu a Indiya bayan shekaru 54 da yin aure a cikinta da mijinta a kullum suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an rasa wani Jariri dan kwana ɗaya da haihuwa a duniya a asibitin waziri gidado dake nan...
SAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gano wani jariri da aka yar da shi a gona a karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa da safiyar Lahadi....
Rahotanni daga Jihar Neja na cewa wani soja ya harbe wani dan acaba da wata fasinja dauke da jaririnta a unguwar Babanna da ke Karamar...
Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno. Gab...
Hukumar Tsaron ta Sibil Difens (NSCDC), ta yi nasarar cafke wasu mutum hudu yayin da suke yunkurin sace wata jaririya a Jihar Zamfara. Hakan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani magidanci ya lakada wa jaririn dansa mai wata biyu da haihuwa duka, har ya karya masa hannu saboda...