Jami’an sa-kai na tsaro a jihar Kogi sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindigar daji kayan masarufi da sauran taimako...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
Mazauna kauyen Oke-Ere da ke karamar hukumar Yagba West a Jihar Kogi sun fito kan titi a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da yawaitar garkuwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata babbar kotu a jihar Kogi da ke zaune a Lokoja ta sauke Alhaji Ahmed Muhammed Tijani Anaje daga muƙamin Ohinoyin Ebira....
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aiwatar da dokar tilasta mallakar inshorar motoci na Third-Party Insurance Policy a faɗin kasar tun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daliban makarantar sakandare shida sun nutse a kogin Mbang da ke kauyen Ribang a karamar hukumar Kauru na jihar Kaduna. Jaridar Solacebase...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC ta bayyana wa kotu cewa tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello na da masaniya da kuma hannu a cikin harƙallar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙasa da kwanaki bakwai bayan saukar kan mulki, bayan ya shafe wa’adin shekaru takwas ya na Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke dan takarar gwamna na jam’iyyar AA a zaben gwamna da ke gudana a jihar Kogi, Olayinka Braimoh Kame dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC, ta fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnan Bayelsa da Imo da aka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ‘yan sanda da jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a jihar Kogi sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana damuwarta dangane da karuwar matsalar rashin tsaro da ake fama da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Likitoci (ARD) na asibitin kwararru ta jihar Kogi (KSSH), Lokoja, ta jawo hankalin gwamnatin jihar dangane da karewar wa’adin kwanaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu matasa biyu, ’yan aji daya a karamar Sakandaren Gwamnati da ke Zariya a Jihar Kaduna, sun nitse a...