Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta dakatar da wani likita da ke aiki a ɗaya daga cikin manyan asibitoci mallakin gwamnati, saboda tuhumar sa...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wani likita a Jebba, Jihar Kwara, bisa zargin yana ba ’yan bindiga magunguna. Ana zargin likitan da jigilar...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta ce akwai kimanin mutum miliyan 20, amma likitoci 600 ne kawai suke duba su, wanda hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta samu wata likita mai kamfanin MedContour Services Ltd., Dr Anuoluwapo Adepoju,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bar wa wata mata wani abin tiyata “da ya kai girman farantin cin abinci” a cikinta a wani asibiti da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta umarci shugaban Asibitin kula da masu larurar Mafitsara na Abubakar Imam Dr Atiku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kula da asibitoci a jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya sake dakatar da wani likita a asibitin kwararru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwararen Likita A Fannin Daya Shafi Kunne da Hanci da kuma Makogwaro, na farko a Jihar Kano ya...