Wata gobara ta kone dakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke ƙaramar hukumar Sumaila a jihar Kano, inda ta yi sanadin lalacewar kayan...
Wani bincike da aka gudanar a Jihar Kano ya nuna cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta na ƙaruwa, musamman a cikin al’ummomin karkara da...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a gaggauta gyara Makarantar Koyon Harsunan Faransanci da Sinanci da ke Kwankwaso, a karamar hukumar Madobi,...
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da rufe dukkan makarantun gwamnati da na ƙashin kai a faɗin jihar na tsawon kwanaki goma, domin bai wa ɗalibai da...
Sabon Kwamishinan Hukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dr. Joseph Kigbu, ya gina dakunan karatu guda uku da ofishi ɗaya ga makarantar firamare ta RCM da...
Al’ummar yankin Bechi da ke Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano sun koka kan yunkurin wasu mutane da ba a san ko su waye ba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fiye da malaman makaranta 3,000 daga kananan hukumomi 13 na Jihar Ebonyi suka gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi a Abakaliki, babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta gayyaci masu sha’awar shiga jami’arta da su nemi shiga makarantar ta na kwas na goma na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan tsiya saboda hana su satar jarrabawa a makaranta a ...
Wata shugabar makaranar sakandare ta koka bisa yadda daliban makarantun gwamnati ke daina zuwa makaranta suna komawa harkar damfara a intanet, wanda aka fi sani...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewa dalibai takwas ne kawai aka sace tare da wasu mutane inda ta jaddada cewa ba a sace daliban a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Sudan ta sanar da dage bude makarantu a fadin kasar, saboda ambaliya da ta daidaita yankuna da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani yaro mai shekara hudu ya je makaranta dauke da bindigar gaske, makare da albarusai a cikinta...