Wasu sabbin ma’aurata sun mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas da ta auku a gidansu da ke birnin Islamabad, fadar Pakistan, inda suke kwana bayan...
Rundunar tsaron Indiya ta tabbatar da cewa wasu daga cikin jiragen yakin ta sun fadi yayin arangamar da ta yi da Pakistan a farkon watan Mayu...
Pakistan ta ce ta kai wani hari kan India a safiyar Asabar domin rama hare-haren da India ta kai mata a makon da ya gabata. Gidan...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yakin India guda biyar tare da kama sojojin ƙasar takwas, a wani sabon rikici da ya ɓarke tsakanin ƙasashen biyu....
Aƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, ciki har da yara ƙanana, sakamakon wani hari da India ta kai ta sama a wani yanki na Pakistan...
Pakistan ta ce ta yi nasarar gwajin wani sabon makami mai linzami a daidai lokacin da ake fama da karin rashin jituwa tsakaninta da makwabciyarta Indiya....
India ta hana shigo da duk wani kaya da ake samarwa ko shigowa da su daga Pakistan, a wani sabon mataki da ke nuna yadda dangantakar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ofishin firaministan rikon ƙwaryar Pakistan, Anwaar-ul-Haq Kakar, ya ce an warware matsalar diplomasiyya da ta gitta tsakanin ƙasar da Iran. Matakin...