Connect with us

News

Da ɗumi-ɗumi: Ganduje ya miƙa ragamar mulkin Jihar Kano ga Mataimakinsa Nasiru Yusuf Gawuna.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

A yammacin yau Laraba ne Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa ragamar mulkin Jihar ga Mataimakinsa wanda shi ne ɗan takarar gwamnan Jihar a ƙarƙashin Jam’iyyar APC a zaɓe mai zuwa.

Advertisement

Mataimakin Gwamnan dai zai cigaba da jan ragamar mulkin Jihar, har zuwa lokacin da Gwamnan zai dawo daga ziyarar aiki da ya kai ƙasar waje.

Yan Kannywood na mayar da martani kan hana su amfani da kayan ‘yan-sanda

A sanarwar da Sakataren watsa labarai na Jihar Abba Anwar ya fitar, Ganduje ya buƙaci dukkanin maaikatu da sauran masu ruwa da tsaki na Jihar da su bawa mataimakin nasa haɗin kai domin gudanar da mulkin Jihar cikin nasara.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending