Connect with us

News

Kotun ƙararrakin zaɓe a Kano ta amince da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin halastaccen sanatan Kano ta tsakiya.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Kotun ƙararrakin zaɓe a Kano ta amince da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin halastaccen sanatan Kano ta tsakiya.

Advertisement

Tun da farko Alhaji Abdulsalam Abdulkarim AA Zaura ne ke ƙalubakantar Sanata Hanga akan nasarar da ya samu a zaben da aka gudanar na 2023, inda yace ba Hanga ne ɗan takarar da hukumar zaɓe ta sani ba, domin sunan tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ne a matsayin ɗan takara, abinda Kotun tace bata gamsu da hujjojin da AA Zaura ya gabatar ba.

Mutane 8 ne suka mutu, 15 suka jikkata a hatsarin motan Jigawa

Tuni dai Mai Shari’a Justice I.P. Chima ya kori karar tare da cin tarar AA Zaura Naira Dubu ɗari shiga don a bawa jam’iyyar NNPP da Sanata Hanga bisa wahalar shari’ar da suka sha.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending