Connect with us

News

ASUU Ta Dakatar Da Yajin Aikin Gargaɗi

Published

on

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na makonni biyu da ta fara.

Advertisements
Advertisements

Ƙungiyar ta kuma bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin wata ɗaya don biyan buƙatunta.

Advertisements

Babu Mai Kishin Talakawa A Ƴan Siyasar Nijeriya Kamar Kwankwaso — Inji  Waiya

ASUU ta yi gargaɗin cewa idan gwamnati ta gaza ɗaukar mataki cikin wa’adin da ta bayar, za ta iya komawa yajin aiki.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending