Interview
TUYOLSA: Tayi Taran cika shekaru biyu da kafuwa.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kungiyar ɗalibai Mai suna TUDUN YOLA STUDENT ASSOCIATION[TUYOLSA] dake jahar kano cikin karamar hukumar gwale ta gudanar da Tarun cika shekaru biyu da kafuwa ranar lahadi.nan
Ankafa kungiyar ranar 30 ga watan July shakarar 2020 Dan Samar da kyakyawar hanyar koyo da koyarwa ga marayun yankin da Kuma mara galihu,Duba da yanda matasa da Yara suke tsayawa da karatu a wannan lokacin sabida matsaloli da dama.
Hukumar EFCC ta yi barazanar cafke masu boye dala yayin da Naira ke faduwa
Kungiyar tace zuwa yanzu ta samu nassara da dama kmar samarawa marayu da marasa karfin Yara da manya guraban karatu da dama a yankin.
Tarun dai yasamu halartar manyan Baki da dama da a bangarori daban daban,Taken Tarun shine Samarwa da matasa da Yara goyan baya a harkar ilimi Dan Samar da Al,umma Mai amfani.
Anasa jawabbin uban Tarun professor Habu Muhammad Fage yace yaji dadi yanda yaga matasan kungiyar suke bada bada budun mawa a harkar ilimi.
Shima Hon. Abba Rabi,u Mai taimakawa gwamnan kano kan harka wayar da kan Al,umma a harkar siyasa yace dama suna da wannnan shiran akasa na taimakawa mata da Maza a harkar ilimi
Suma sauran bakin kamar: professor murtala sabo sagagi da DR Sani Lawan Manunfashi da kuma mai unguwar Tudun Yola, sunnuna Jin dadin akan yanda Tarun yaka sance.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
