Connect with us

News

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Kori Manyan Jami’ai 7, Ta Rage Matsayin Wasu 10

Published

on

Police

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta kori wasu manyan jami’an ‘yan sanda guda bakwai bisa rashin da’a.

Advertisement

 

 

Advertisement

A ranar Talatar nan kuma hukumar ta amince da rage ma wasu jami’ai goma karin girma.

 

Advertisement

Jaridar indaranka ta rawaito cewa, Kakakin hukumar, Ikechukwu Ani a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja, ya ce an dauki matakin ne a ci gaba da babban taron PSC karo na 15.

Champions League: abin da ya kamata ku sani a wasannin Laraba

Advertisement

 

 

Advertisement

Ani ya ce taron wanda mukaddashin shugabanta, Mai Shari’a Clara Ogunbiyi ya jagoranta, ya yi la’akari da duk wasu batutuwan da suka shafi ladabtarwa (PDM) da ke gaban Hukumar.

 

Advertisement

PDM, wadanda adadinsu ya kai 47 kuma sun yi maganin wasu kararraki daga korarrun jami’an ‘yan sanda.

 

Advertisement

Ya ce, jami’an da aka kora sun hada da: CSP 1, SP 1 da kuma ASP 5.

 

Advertisement

Kakakin Hukumar ya kara da cewa SP daya shima ya yi ritaya saboda amfanin jama’a. Hukumar ta rage ma’aikata 1 CSP zuwa SP, SP 3 zuwa DSP, sai kuma DSP 2 zuwa ASP.

 

Advertisement

Hukumar ta kuma rage wa jami’an ASP 4 daraja zuwa Sufeto, yayin da aka yanke wa manyan jami’an ‘yan sanda 10 da suka hada da ACP, CSP, SP da DSP 2 hukuncin tsawatarwa.

 

Advertisement

An kuma yanke wa jami’an ASP biyar hukuncin tsawatarwa mai tsanani.

 

Advertisement

Jami’ai 13 sun sami hukuncin tsawatarwa; 2 za su karbi wasikun gargadi yayin da aka wanke jami’ai 4 a shari’a.

 

Advertisement

Jaridar Solacebace ta rawaito cewa, Ani ya ruwaito mai shari’a Ogunbiyi yana cewa daga yanzu hukumar za ta ba da kulawar da ake bukata kan lamuran ladabtarwa domin a hukunta wadanda aka samu da laifi nan take yayin da wadanda ba a same su laifi ba kuma za a wanke su don ci gaba da ayyukansu.

 

Advertisement

A cewarsa, Mai shari’a Ogunbiyi mai ritaya ya yi kira ga jami’an ‘yan sanda da su tabbatar da cewa suna gudanar da aiki bisa ka’idojin da aka kafa tare da kaucewa daukar doka a hannun

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending