News
ASUU ta shiga ganawar sirri ta gaggawa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Shugabannin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa kungiyar ta shiga ganawar sirrin ne da tsakar ranar Litinin, a harabar sakatariyar kungiyar da ke jami’ar Abuja.
Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Zai Dawo Aiki A Watan Nuwamba
Ganawar karkashin jagorancin shugaban kungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke, za ta duba batun biyan malaman rabin albashin watan Oktoba.
Advertisements
