Connect with us

News

Zamu kaddamar da sabon asibitin da kaf arewa babu kamar sa~Tambuwal

Published

on

Aminu tambuwal

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Gwamnan jahar sokkoto alhaji aminu waziri tambuwal yace, gwamnatin sa ta kusa kaddamar da sabon asibitin da kaf yankin arewa maso gabas babu irin sa.

 

Advertisement

Gwamnan ya bayyana hakanne a Wata tattaunawar sa da sashin Hausa na muryar amurka (VOA)

 

Advertisement

Kotu ta yanke wa shugaban hukumar EFCC hukunci bisa laifin cin zarafi kotu

Yana mai cewa Kashi 75 cikin 100 na aikin ya kammala  kuma aikin ana saran zai kawo  sauye sauyen abubuwa da babu wata gwamnatin data taba kawo irin sa akaf jahar ta sokkoto dama yankin arewa maso gabashin nigeria. Inji shi

Advertisement

 

Tambuwal yakarada cewa Zamu kawo kayan aiki daga kasashen waje  domin bunkasa harkar lifiya a fadin jahar ta Sakkwato

Advertisement

 

 

Advertisement

Yace gwamnatin sa zata daibi sabbin ma,aikatan lafiya da saka na,urori masu kwakwalwa da CCTV camera domin bunkasa harkar lafiya a jahar

Yana mai cewa Gwamnatin mu ta bawa fannin lafiya mahimmanci sosai Kuma zamuyi iya kokarin mu wajen ciyar da jahar mu gaba cewar gwamna tambuwal

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending