Connect with us

News

Chelsea ta dage kan Endrick, Utd na son Diaz, Depay zai tafi, Klopp na nadama

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

 

Chelsea ta yi ta ganawa da matashin dan wasan Palmeiras, Endrick amma kuma tana fuskantar gogayya a kan dan Brazil din mai shekara 16 daga Real Madrid da Paris St-Germain. (Evening Standard)

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Bisa ga dukkan alamu Newcastle na kan gaba wajen samun nasarar sayen dan wasan da take hari a watan Janairu, Yannick Carrasco, saboda mai yuwuwa Atletico Madrid ta sayar da dan gaban na gefe na Belgium. (Mundo Deportivo – via Sport Witness)

Advertisement

 

Tottenham na dubu yuwuwar maye gurbin mai tsaron ragarta kuma kyaftin Hugo dan Faransa mai shekara 35 a bazara mai zuwa. (TeamTalk)

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Spurs din na kuma sha’awar sayen dan wasan tsakiya na Sporting Lisbon Marcus Edwards, dan Ingila mai shekara 23, wanda ya fito daga kungiyar matasa ta Tottenham din. (Record – via Sport Witness)

Advertisement

 

 

Advertisement

Kamfanin hamshakin attajirin Birtaniya Sir Jim Ratcliffe wato Ineos ya kawar da jita-jitar da ake yi cewa yana son ya sayi Liverpool, kasancewar kamfanin ba ya ganin sayen wata babbar kungiyar Premier a matsayin wata riba. (Telegraph)

 

Advertisement

To amma kuma masu kamfanin Dubai International Capital na sha’awar sayen kungiyar ta Anfield duk da gazawarsu ta kammala ciniki a lokacin da suka yi yunkurin sayen kungiyar a 2007. (Arabian Business)

 

Advertisement

A halin da ake ciki kuma zakaran damben gasar UFC sau biyu Conor McGregor ya yi ikirarin cewa ya nemi bayani game da sayen kungiyar, a shafinsa na sada zumunta da muhawara. (Mail)

 

Advertisement

Kociyan Everton Frank Lampard na sha’awar sayen dan bayan Manchester United Luke Shaw amma kuma dan wasan mai shekara 27 na fatan Old Trafford za ta tsawaita kwantiraginsa. (Football Transfers)

 

Advertisement

Bisa ga dukkan alamu matashin dan wasan gaba na gefe na Shakhtar Donetsk da Ukraine Mykhaylo Mudryk, mai shekara 21, ya yi tattaunawa mai armashi kan tafiyarsa zuwa Arsenal a watan Janairu. (Fabrizio Romano via Mail)

 

Advertisement

Manchester United ta yi zawarcin mai kai hari na Blackburn da Chile Ben Brereton Diaz, amma kuma akwai kungiyoyin Premier da dama da suke sha’awar sayensa a watan Janairu. (90Min)

 

Advertisement

Dan gaban Barcelona Memphis Depay, zai bukaci barin kungiyar a watan Janairu, inda kungiyoyi irin su Manchester United da Tottenham ke sa ido kan dan wasan na Holland. (Mundo Deportivo – via Express)

 

Advertisement

Rahotanni na cewa Liverpool ta tura wakilanta su sa ido kan dan wasan gaba na gefe na kungiyar Midtjylland Gustav Isaksen, dan Denmark mai shekara 21, da nufin sayensa a watan Janairu. (Ekstra Bladset via Express)

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kociyan Liverpool Jurgen Klopp ya ce rashin sayen Son Heung-min lokacin yana horad da Borussia Dortmund na daya daga cikin manyan kura-kuren da ya yi a rayuwarsa. (Star)

 

Advertisement

Burnley na son matashin dan wasan tsakiya na Leeds Stuart McKinstry, na Scotland mai shekara 20. (Football Insider)

 

Advertisement

Ita kuwa Leeds din na kan gaba a jerin kungiyoyin da ke zawarcin matashin dan wasan tsakiya na Birmingham, George Hall, dan Ingila mai shekara 19. (Mail)

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending